Arewa Capacity

Arewa Capacity Social media manager
Content Creator

Jaruma Kannywood Zarah Diamond tace fati washa tana Bleaching. Shin gaskiya ta fadi kuwa?
02/07/2025

Jaruma Kannywood Zarah Diamond tace fati washa tana Bleaching. Shin gaskiya ta fadi kuwa?

Wasu lokutan Mata sunfi kudi daraja sbd idan kasamu ma tarbiya  Mai kyau tafi Kudi daraja  kowa fadamin ra ayinsa to nim...
02/07/2025

Wasu lokutan Mata sunfi kudi daraja sbd idan kasamu ma tarbiya Mai kyau tafi Kudi daraja kowa fadamin ra ayinsa to nima ga nawa

🔥 MANYAN MATA SEASON 5 is back!📢 Official Trailer drops: Monday, June 30 – 8:00pm📺 Full episodes start: Sunday, July 6🕣 ...
29/06/2025

🔥 MANYAN MATA SEASON 5 is back!

📢 Official Trailer drops: Monday, June 30 – 8:00pm
📺 Full episodes start: Sunday, July 6
🕣 YouTube (ABNUR ENTERTAINMENT): 8:30pm
📺 SAIRA TV: 9:30pm

💡 A series full of ilmantarwa, fadakarwa & real-life lessons!

🎬 Produced by:
✍️ Story:
🎥 Directed by:

📌 Don’t miss it – every Sunday night!



Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.Muna tafe da karin bayani…
28/06/2025

Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.

Muna tafe da karin bayani…

Kyawawan Hotuna daga dandalin daukar kasaitacceen Fim din WATA SHIDA SERIES wanda zai fara zuwar muku daga ranar Laraba ...
27/06/2025

Kyawawan Hotuna daga dandalin daukar kasaitacceen Fim din WATA SHIDA SERIES wanda zai fara zuwar muku daga ranar Laraba 2 ga watan July karfe 8pm a MURYAR HAUSA TV YouTube channel da kuma 9pm a tashar Talabijin ta ALGAITA TV.
Produced by
Directed by

Soyayya ta gaskiya👇Zaka fahimci soyayya ta gaskiya ne idan kayi kuskure, amma mutum ya zaɓi ya zauna da kai domin gyara ...
23/06/2025

Soyayya ta gaskiya👇

Zaka fahimci soyayya ta gaskiya ne idan kayi kuskure, amma mutum ya zaɓi ya zauna da kai domin gyara ka maimakon ya bar ka.
Domin a yau, da zarar ka kuskura ka aikata kuskure, mutane kan juya maka baya.
Sai wanda ya damu da kai da gaske ne zai tsaya ya fahimce ka, ba ya bin ka saboda ka cika ba 100%, sai domin yana ganin abin da zaka iya zama.

Akwai mutane dayawa wanda ba mutanen banza bane kwai dai sun rasa soyayyar gaskiya ne da mutane masu fadamusu gaskiya cikin fahimta.

"Nobody is perfect

23/06/2025

yadda  Akai Janaizar Mahaifin Rahama sadau Allah yaji Kansa
22/06/2025

yadda Akai Janaizar Mahaifin Rahama sadau Allah yaji Kansa

Mun fito bakin aiki 😎
22/06/2025

Mun fito bakin aiki 😎

Congratulations for your wedding fatiha AUWAL
22/06/2025

Congratulations for your wedding fatiha AUWAL

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Capacity posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share