12/05/2026
Sanarwa Sanarwa Sanarwa
Yau babu karatun Littafin SAHIHUL BUKHARI da ake gudanarwa a Masallacin Jami’ur Rahmah dake Maiduguri Road a Unguwar Kundila, Kano.
Tare da
Dr.Abdulkadir Adam Isawa