Prince is'haq

Prince is'haq Muhammdur rasulullahi salallahu alaihi wasallam

31/03/2026
20/11/2025

MU’UJIZAR MANZON ALLAH (S.A.W) NA YEU ALHAMIS 👇👇

Dan girman Allah, ko ba za ka karanta ba, ka tura zuwa gaban wasu su amfana.
🙏✨

Wata rana Annabi Muhammad (S.A.W) ya fita zagayen gari tare da Sayyidina Abubakar (R.A). Suna hanya s**a wuce kusa da wata rijiya, sai Annabi (S.A.W) ya ce masa:

“Ka ɗauki dutse ka jefa cikin wannan rijiya.”

Sayyidina Abubakar ya ɗauki ƙaramin dutse ya jefa. Bayan sun k**a hanyarsu s**a wuce.

Shekara guda bayan wannan, Annabi (S.A.W) ya sake nufa da shi wurin rijiyar. Da s**a iso, sai Sayyidina Abubakar ya ji k**ar wani abu ya faɗa cikin rijiyar. Sai Annabi (S.A.W) ya tambaye shi:

“Ka san menene ya faɗa?”
Ya ce: “A’a, Ya Rasulallah.”
Sai Annabi (S.A.W) ya ce:
“Waccan dutsen da ka jefa shekara ɗaya da ta gabata ne—yanzu ya kai ƙasan rijiyar.”

Sai Annabi (S.A.W) ya ce masa:

“Babu wanda zai shiga Aljannah har sai ladarsa ta cika irin zurfin wannan rijiyar.”

Nan da nan hankalin Sayyidina Abubakar ya tashi. Ya koma cikin sahabbai ya same su zaune yace:

“Ku tashi! Ai zamam bai k**ace mu ba!”
Sai ya gaya musu abinda ya ji daga Annabi (S.A.W). Shi ma hankalin kowa ya tashi, s**a je wurin Annabi (S.A.W) s**a tambaya:

“Ya Rasulallah, wane irin aiki ne zai cika wannan rijiyar?”

Sai Annabi (S.A.W) ya ce:

“Ku kwantar da hankalinku. Akwai aiki guda da idan wani ya aikata shi, ladarsa ta fi zurfin rijiyar sau uku.”

S**a ce: “Wane ne ya Rasulallah?”

Sai ya ce:

**“Furta LAA ILAHA ILLALLAH,

cikin tawali’u da kaskantar da zuciya ga Allah—
Allah zai ba shi lada wacce ta ninka zurfin rijiyar sau uku.”**

Yaa Allah, ka sanya harsunanmu su jiku da fadar LAA ILAHA ILLALLAH a kowane lokaci.
🤲✨

Dan Allah, idan wannan sakon ya same ka, ka tura shi ko da mutum biyar ne—
wataƙila shi ma Allah ya buɗe masa ƙofa ta alheri.

Tashar Fairah

Pho Abba Yusuf
28/07/2025

Pho Abba Yusuf

Muna buqatar addu a
14/07/2025

Muna buqatar addu a

Address

Malam Siyudi Street
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prince is'haq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share