StarTalk Naija

StarTalk Naija StarTalk Naija Nigeria’s Leading Talk Show
Interviews with Leaders & Influencers.


08059254075
(1)

22/09/2026
22/09/2026

Kasuwar Data ta Nigeria Rayo App

22/09/2026
Abinda baka gane ba, ka yi magana da Support ɗinmu ta WhatsApp: +234 803 639 1185Mun yi Rayo App ne musamman domin masu ...
22/09/2026

Abinda baka gane ba, ka yi magana da Support ɗinmu ta WhatsApp: +234 803 639 1185

Mun yi Rayo App ne musamman domin masu son fara siyar da Data ta hanyar mallakar Data App irin na su, ba tare da sun kashe makudan kuɗi wajen gina App ba.

Yanzu ba sai ka kashe kuɗi ka yi naka Data App ba. Rayo App ya isa ya baka damar fara kasuwancin.

Idan ma kana da naka Data App, har yanzu za ka iya buɗe Shago a Rayo App ka fara siyarwa.

Muna baka Data a farashin sari kamar API, kai kuma ka saka ribarka yadda kake so. Customer zai shiga shagonka a Rayo App, ya ga farashin da ka saka, ya siya kai tsaye.

Haka kuma kana iya yin Direct Selling ga mutane da farashin sari da muka baka, ka ƙara ribarka yadda ya dace da kai.

Babu maganar ka kashe kuɗin App development, server ko hosting domin fara wannan kasuwancin.

Wannan babbar dama ce ga duk wanda yake son fara siyar da Data ko kuma ya faɗaɗa kasuwancinsa.

Rayo App yana Play Store ka sauke shi kai tsaye ka fara.

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when StarTalk Naija posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share