Al-Wata News Nigerian

Al-Wata News Nigerian A.N.N Al-wata News Nigerian
A credible Hausa online Newspaper With a
Head Office In Nigeria's Kano Central

An tabbatar da dan gidan Marigayi Ayatullah Al-khamenei, Mojtaba Ayatullah Khamene, a matsayin sabon shugaban jagoran Ad...
08/03/2026

An tabbatar da dan gidan Marigayi Ayatullah Al-khamenei, Mojtaba Ayatullah Khamene, a matsayin sabon shugaban jagoran Addini na Iran.

Gidan talabijin na Iran ya ce ƙasar ta harbo drone ɗin Amurka samfurin MQ‑9 wanda farashinsa ya kai naira biliyan 42, ($...
06/03/2026

Gidan talabijin na Iran ya ce ƙasar ta harbo drone ɗin Amurka samfurin MQ‑9 wanda farashinsa ya kai naira biliyan 42, ($30 million). Ya kuke kallon wannan asara idan ta tabbata..?

Yaƙin da ake ci gaba da yi a Iran ya jawo wa Amurka asarar kusan dala biliyan 3.7 kimanin tiriliyan 2.07 na sefa cikin a...
06/03/2026

Yaƙin da ake ci gaba da yi a Iran ya jawo wa Amurka asarar kusan dala biliyan 3.7 kimanin tiriliyan 2.07 na sefa
cikin awanni 100 na farko kacal, kamar yadda cibiyar nazari ta Center for Strategic and International Studies ta bayyana.

Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na Tasnim sun nuna cewa, wasu limamai a biranen Ahvaz, Hormozgan, Khorramabad,...
06/03/2026

Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na Tasnim sun nuna cewa, wasu limamai a biranen Ahvaz, Hormozgan, Khorramabad, da Dehdasht na ƙasar Iran, sun jagoranci sallar Juma’a sanye da ƙayan soja, tare da makamai a kusa da su. Daga Al-wata News Nigerian. ANN hausa

05/03/2026

Mahaukaciyar gobara ta tashi a BAPCO, wato matatar man fetur ta Bahrain bayan jerin hare-haren Iran.

Ƙasar Isra'ila ta koka kan yadda Iran ke harba makamai masu ɗauke da ƙananan bama-bamai waɗanda ke fashewa a iska suna f...
04/03/2026

Ƙasar Isra'ila ta koka kan yadda Iran ke harba makamai masu ɗauke da ƙananan bama-bamai waɗanda ke fashewa a iska suna faɗawa kan al’umma waɗanda ba su ji ba su gani ba.

Isra'ila ta ce Iran ta ƙera waɗannan makamai ne ba don komai ba sai don hallaka ɗaiɗaikun fararen hula da gangan wanda hakan bai kamata ba.

Hanya daya ta dakatar da Iran daga harba missiles shi ne rusa wuraren da take amfani da su wurin harba su. Sai dai kash!...
04/03/2026

Hanya daya ta dakatar da Iran daga harba missiles shi ne rusa wuraren da take amfani da su wurin harba su. Sai dai kash!! Yawanci daga kan motoci take harba su, ko an lalata daya, tana da daruruwansu a wurare daban-daban

04/03/2026

Iran ta yi sahur da Isra’ila da asubahin Laraba. Birnin Tel Aviv kenan a safiyar yau

Makamin Fattah II na Iran. Yana tafiyar kilomita 5 a duk second daya, gudunsa shi ne yana tafiyar kusan kilomita 18,000 ...
03/03/2026

Makamin Fattah II na Iran. Yana tafiyar kilomita 5 a duk second daya, gudunsa shi ne yana tafiyar kusan kilomita 18,000 cikin awa daya. Gwari-gwari: Zai iya zuwa Abuja daga Kano cikin minti daya da rabi. Range dinsa is 1,500km

Farashinsa a kudin Nigeria kimanin naira biliyan 10 kenan. Jirgi maras matukin Isra’ila Hermes 900 kenan da Iran ta kakk...
03/03/2026

Farashinsa a kudin Nigeria kimanin naira biliyan 10 kenan. Jirgi maras matukin Isra’ila Hermes 900 kenan da Iran ta kakkabo.

03/03/2026

Wannan ba AI video bane, an tabbatar da sahihancinsa. Yadda Iran ta yi ruwan wuta kan Tel Aviv da ke Isra’ila a yau kenan.

03/03/2026

Birnin Tel Aviv na Isra’ila a yau Talata. Yahudawa sun shiga firgici bayan harin na Iran.

Address

Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 12:00
Tuesday 08:00 - 12:00
Wednesday 08:00 - 12:00
Thursday 08:00 - 12:00
Friday 08:00 - 23:00
Saturday 09:00 - 23:00
Sunday 08:30 - 22:40

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Wata News Nigerian posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share