Duniyarmu Ayau

Duniyarmu Ayau Domin ilmantarwa,Fadakarwa da kuma nishadantarwa🥰🥰

Ke k**e da zaɓi uwargida! Ta gaban goshin mijiAmarya sai daku kuma en mata ban barku a baya ba ....farashi daidai da alj...
19/04/2026

Ke k**e da zaɓi uwargida! Ta gaban goshin miji
Amarya sai daku kuma en mata ban barku a baya ba ....farashi daidai da aljihunku.
Duniyarmu Ayau
.

19/04/2026

Masu sayen É—aiÉ—ai ko sari
Contact at 09160333873
Duniyarmu Ayau

Ina uwayen gida masu capacity.ke kuma amarya kin fi quality come and patronize Duniyarmu Ayau
19/04/2026

Ina uwayen gida masu capacity.ke kuma amarya kin fi quality come and patronize
Duniyarmu Ayau

SlmWlh inada saurayi yana Sona inasansa mutumin kirkine yanada addini yanada kyawawan halaye yana Sona Nima inasan sa Ku...
18/04/2026

Slm
Wlh inada saurayi yana Sona inasansa mutumin kirkine yanada addini yanada kyawawan halaye yana Sona Nima inasan sa Kuma yana kyautatamin to anfara maganar aurena dashi

amma iyayena sunce saiya kawomusu certificate dinsa saboda nafadamasa gaskiya cewa idan iyayena s**asan cewa iya diploma yakeda ita wlh baxasu yarda na aureshi ba saboda haka anshayin maganan aurena afasa saboda wai sunfisan Yan Boko bayan haka basa duba komai sudai dan Boko Kuma wlh yanada kokari sosai saboda yayiyyi online lectures sosai to yanxu dai bamusan yanda zamuyi ba saboda idanma yayi creating certificate da Kansa sai sungane saboda Yan bokone sosai

Wlh ko bacci bana iyayi saboda wannan matsalar nidai Allah yagani nagarta kawai nake dubawa da Kuma addini fatana Wanda ze rikeni da gaskiya sukuma iyayena basa ganin hakan

Wlh Muna cikin d*muwa Dan Allah idan akwai Wanda yakeda hanya tayadda ko s!yan certificate dinne semuyi na HND tayadda ko sunyi b!nciken ser!al number da komai zaizama daidai sannan a Lagos yayi kratun diploma dinsa
Duniyarmu Ayau ina ta dosa!
Duk labarin da na kawo shawara muke buƙata yan uwa kubata shawara Please 🥺
Ban da shariya.

Shafin Duniyarmu Ayau na tallata muku hajoji kan farashi mai rahusa dm for the price Contact @ 09160333873.Duniyarmu Aya...
18/04/2026

Shafin Duniyarmu Ayau na tallata muku hajoji kan farashi mai rahusa dm for the price
Contact @ 09160333873.
Duniyarmu Ayau

Kayanmu a farashi me  sauƙi muke bada su contact 09160333873.Duniyarmu Ayau
18/04/2026

Kayanmu a farashi me sauƙi muke bada su contact 09160333873.
Duniyarmu Ayau

Cigaban labari 7Ay gogan nawa Bai bi takan rubuta na ba kuma tabbas ya gani amma bai kulani ba sai kawai yace ya siyo mi...
18/04/2026

Cigaban labari 7
Ay gogan nawa Bai bi takan rubuta na ba kuma tabbas ya gani amma bai kulani ba sai kawai yace ya siyo min kifi babba da fresh milk ya kawo min yana ta lallaɓani da kurantani haka nakarɓa naci kifin kuma nasha fresh milk ɗin Saboda nasan ko banciba Sai yayi Abinda yayi niyya.zuwa washegari beyi halinsa daya saba ba don haka na ƙudirce a raina washegari zan bashi hƙr akan rubutaccen saƙona don har ga Allah ina son mijina
Amma me ai kawai washegari tun asuba yake abu É—aya nan fa rigima ta kacame nace sai ya bari shiko yace na rainasa inada ciki a lokacin kimanin 4 month ya kamani ya zare belt ya fara jibgata har yana faÉ—in Allah ya sa dukan dazemin yayi sanadiyar ficewar cikin tun da dama baso yake ba.
Daman tunda nasami cikin yace naje a zubar nikuma naƙi kuma na kafe kan inason abuna an kai ruwa rana dashi kafin ya hƙr Tom en uwa kubiyomu kada rubutun yayi yawa
Wai Duniyarmu Ayau ina ta dosa???
Don't forget to follow the page,like comment and share🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Muna yin poster,fliers , invitation cards da dai sauransu a Musulmin farashi...muna maraba daku customers
17/04/2026

Muna yin poster,fliers , invitation cards da dai sauransu a Musulmin farashi...muna maraba daku customers

Cigaban Labari 6Yaci gaba da cewa Yanzu zantafi na kira mai ruqiyya saboda kada ta riƙa cutar da kanta Gara ayi maganin ...
17/04/2026

Cigaban Labari 6
Yaci gaba da cewa Yanzu zantafi na kira mai ruqiyya saboda kada ta riƙa cutar da kanta Gara ayi maganin abin .ita takira maƙwabta s**a kamani zuwa ɗaki sai kuwa gashi da wani ustaz nan yashiga yimin ruƙiyya Ni kuwa kukan baƙin ciki ya ƙwace min da ƙarfin gaske nan fa ustaz yace ai riƙaƙƙun jinnu ne a jikina Ni dai ina jinsu ya gama sannan aka kawo min manyan jarakunan ruwan addu'a kowa ya watse.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yau zuma gobe maɗaci ....haka kuma mukaci gaba da fafatawa shi be canza nashi halinba nikuma naƙi komawa ga mahalicci na ya kawo min sauƙi gani nakeyi zan iya kawo karshen komai dakaina aikuwa ina cin duka Ni ma kuma yana shan rashin kunya.
Wata rana nakamashi yana s*x da wata mata ta cikin waya irin wanda ake haÉ—awa É—in nan aikuwa na daka tsalle na dire na ce wallahi sai ya sakeni be kulani ba ya cigaba da alfasharsa ai kuwa danaji haushi na sami paper na rubuta idan ya haifu cikin uwarsa da ubansa ya sakeni yaga rubutun da nayi amma yayi ignoring saboda yana son kusantata don Bai gamsu yadda yake so ba yau a abinda yasa ba.
Kunsan me ya faru kuwa???
Nasan zakuce shin bani da iyaye koh?
Kubiyoni zakuji komai da sannu
Follow Duniyarmu Ayau for more!

Address

Kwanar Jaba Nasarawa LGA
Kano
700213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyarmu Ayau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share