Kwallon Gobe

Kwallon Gobe Kwallon gobe

Da ɗumi-ɗumi: Xabi Alonso ya yanke shawarar komawa Real Madrid.Kusan komai ya kammala ✅• kwallon gobe
29/04/2025

Da ɗumi-ɗumi: Xabi Alonso ya yanke shawarar komawa Real Madrid.

Kusan komai ya kammala ✅

• kwallon gobe

Da ɗumi-ɗumi: Thibaut Courtois zai tsawaita kwantaraginsa na shekaru biyu.Real Madrid zata karya dokar ta na baiwa ɗan w...
29/04/2025

Da ɗumi-ɗumi: Thibaut Courtois zai tsawaita kwantaraginsa na shekaru biyu.

Real Madrid zata karya dokar ta na baiwa ɗan wasan da ya haura 30 kwantaragin sama da shekara ɗaya, a tsarin Real Madrid indai ɗan wasa ya haura shekaru 30, basa bashi kwantaragi sama da shekara ɗaya, amma a wannan karon ƙungiyar zata baiwa Courtois shekara biyu.

• kwallon gobe

Scott McTominay ya zura ƙwallaye biyar a wasanni uku na baya kuma ya taimakawa Napoli ta shiga gaban Inter da tazarar ma...
29/04/2025

Scott McTominay ya zura ƙwallaye biyar a wasanni uku na baya kuma ya taimakawa Napoli ta shiga gaban Inter da tazarar maki uku a saman teburin gasar Serie A.

Duk da cewa ɗan wasan tsakiya ne, amma shine na biyu mafi yawan zura ƙwallaye ga Napoli (11), a bayan Lukaku (12).

• kwallon gobe

Idan ta yi mai kyau ya zo, Real Madrid zata cefanar da Rodrygo a ƙarshen wannan kakar. • kwallon gobe
29/04/2025

Idan ta yi mai kyau ya zo, Real Madrid zata cefanar da Rodrygo a ƙarshen wannan kakar.

• kwallon gobe

Kwamitin ladabtarwa na hukumar ƙwallon ƙafa ta Sifaniya ka'iya ragewa Antonio Rüdiger hukuncin da za'a yi masa sakamakon...
28/04/2025

Kwamitin ladabtarwa na hukumar ƙwallon ƙafa ta Sifaniya ka'iya ragewa Antonio Rüdiger hukuncin da za'a yi masa sakamakon neman afuwar alƙalin wasa da ya yi a shafinsa na Instagram, amma duk da haka abu ne mawuyaci ya buga wasan El Classico.

• kwallon gobe

Balde zai iya dawowa ranar Laraba. Amma duk da haka, idan bai kammala murmurewa ba, Flick ba zai ɗauki kasada akan sa ba...
28/04/2025

Balde zai iya dawowa ranar Laraba. Amma duk da haka, idan bai kammala murmurewa ba, Flick ba zai ɗauki kasada akan sa ba, kuma za a jinkirta dawowarsa har zuwa wasan tsakiyar mako da Real Valladolid.

• kwallon gobe

Florentino Perez ya yanke shawarar Real Madrid zata ɗauki lamba uku da ɗan wasan tsakiya da zarar an bude kasuwar ƴan wa...
28/04/2025

Florentino Perez ya yanke shawarar Real Madrid zata ɗauki lamba uku da ɗan wasan tsakiya da zarar an bude kasuwar ƴan wasanni.

• kwallon gobe

A Hukumance: Jobe Bellingham ya lashe kyautar gwarzon matashin ɗan wasa a gasar Championship ta ƙasar England 🥇🏃‍♂️ Wasa...
28/04/2025

A Hukumance: Jobe Bellingham ya lashe kyautar gwarzon matashin ɗan wasa a gasar Championship ta ƙasar England 🥇

🏃‍♂️ Wasanni 39
⚽ Ƙwallaye 4
🅰️ Taimako 3

Ƴan baiwa a dangin su Bellingham ⭐

• kwallon gobe

Pedri Gonzalez: "Tun da Rodri ya lashe Balland'Or, ya ƙara bayyana ƙarara cewar ɗan wasa wanda ke juya tsakiya kuma yake...
28/04/2025

Pedri Gonzalez: "Tun da Rodri ya lashe Balland'Or, ya ƙara bayyana ƙarara cewar ɗan wasa wanda ke juya tsakiya kuma yake saukaka wasa idan ya ɗauki zafi zai iya lashe wannan kyautar.

"A ko da yaushe burina ne na lashe Balland'Or, amma a halin yanzu akwai sauran wata ɗaya da ya rage, kuma hankalina yana kan tawaga ta - kan yadda zata lashe sauran kofinan, wanda shine mafi muhimmanci a halin yanzu. Bayan wannan watan, zamu gani idan zamu fara magana akan wannan."

• kwallon gobe

Barcelona ta ɗaga gasar Copa del Rey...!
27/04/2025

Barcelona ta ɗaga gasar Copa del Rey...!

Wannan shine karo na farko da Arda Guler ya samu minti a wasan ƙarshe, amma tabbas ya nuna kansa, kuma ya nuna zai iya.•...
27/04/2025

Wannan shine karo na farko da Arda Guler ya samu minti a wasan ƙarshe, amma tabbas ya nuna kansa, kuma ya nuna zai iya.

• kwallon gobe

Da ɗumi-ɗumi: Tattaunawa ta kammala tsakanin Ancelotti da Brazil.Mahukuntan Brazil sun kasance a birnin Sevilla yau kuma...
27/04/2025

Da ɗumi-ɗumi: Tattaunawa ta kammala tsakanin Ancelotti da Brazil.

Mahukuntan Brazil sun kasance a birnin Sevilla yau kuma sun cimma matsaya ta ƙarshe da Carlo Ancelotti.

• kwallon gobe

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwallon Gobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share