All Football

All Football Labaran wasanni kollon kafa dama sauran su

Dani Carvajal ne kawai ya rage a Real Madrid daga cikin tawagarsu da s**a lashe Champions League sau uku a jere har zuwa...
22/05/2025

Dani Carvajal ne kawai ya rage a Real Madrid daga cikin tawagarsu da s**a lashe Champions League sau uku a jere har zuwa 2018 🥺🏆

Real K Asho All Football

Spurs punch their ticket to next season's   ✅🇪🇺  |  Inkuna bukatar samin sabbin labarai kubibbiyi wadan nan kafafen 👇All...
22/05/2025

Spurs punch their ticket to next season's ✅🇪🇺

|
Inkuna bukatar samin sabbin labarai kubibbiyi wadan nan kafafen 👇
All Football

Kuɗaɗen da kungiyoyi zasu samu a gasar FIFA Club World Cup 2025:• $2 million ga kowacce nasara.• $1 million ga kowanne c...
21/05/2025

Kuɗaɗen da kungiyoyi zasu samu a gasar FIFA Club World Cup 2025:

• $2 million ga kowacce nasara.
• $1 million ga kowanne canjaras.
• $7.5 million zuwa zagayen ƴan 16.
• $13.12 million zuwa kwata fainal.
• $21 million zuwa semi fainal.
• $30 million zuwa wasan ƙarshe.
• $40 million ga wanda ya lashe gasar.
Inkuna bukatar samin sabbin labarai kubibbiyi wadan nan kafafen 👇
• Real K Asho All Football

Gaba ɗaya magoya baya a filin wasa na Etihad Stadium sun k**a rera, "Muna son ka cigaba da zama, muna son ka cigaba da z...
21/05/2025

Gaba ɗaya magoya baya a filin wasa na Etihad Stadium sun k**a rera, "Muna son ka cigaba da zama, muna son ka cigaba da zama, Kevin De Bruyne, muna sonka!" 💙
Idan kuna son samin sabbin labarai kubibbiyi wadan nan kafafen 👇
All Football Real K Asho

A kakar wasa ta 2009/10, Inter ta kammala daya daga cikin mafi kyawun kasuwar musayar 'yan wasa a tarihin kwallon kafa. ...
21/05/2025

A kakar wasa ta 2009/10, Inter ta kammala daya daga cikin mafi kyawun kasuwar musayar 'yan wasa a tarihin kwallon kafa.

🇮🇹🇦🇷 Diego Milito, daga Genoa.
🇪🇸🇨🇲 Samuel Eto'o, daga Barcelona.
🇪🇸🇳🇱 Wesley Sneijder daga Real Madrid.

Bayan watanni, dukkansu sun fito a fara wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai, inda s**a zama zakarun gasar a hannun Bayern Munich.

All Football Real K Asho

Bari mu warware muku kaɗan Daga cikin Amfanin kawo Nico Williams real Madrid.Na farko a shekarar nan mun sha wahala a ha...
21/05/2025

Bari mu warware muku kaɗan Daga cikin Amfanin kawo Nico Williams real Madrid.

Na farko a shekarar nan mun sha wahala a hannun Referees kuma mun nemi Dalili mun rasa.

To Yak**ata ku sani yanzu kowace ƙasa da Ake League ana bawa club ɗin daya tara ƴan ball ɗin ƙasar muhimmanci fiye da wa'yanda s**a tara baƙi.

A Barcelona Akwai
Cubarsi
Igino
Lamil olmo
Balde
Fermine
Gavi
Fedri
Cassado
Eric
etc.
Wa'yannan matasan yan ball ne da Tauraruwar su take haskawa kuma future plan ne a Spain saboda haka Dole a kula Dasu a League ɗin ƙasar su kuma Dole a basu fifiko a halin yanzu domin su gina Team ɗin da zaiwa kasar Spain Aiki A shekaru masu tasowa.

Ina me tabbatar muku hukumomin laliga bazasu ƙara yarda A ƙirƙiri wani Ɗan wasa a laliga wanda zaiyi Abinda Ronaldo da messi s**ayi ba yanzu matuƙar ba yaransu basu taso ba ma'ana su tabbatar sun maida gurbin Xavi, iniesta, Sergio, villa, Torres, etc.

Ya zama Dole Madrid su ƙarfafa Team ɗinsu da ƴan kasar Spain idan suna so a futo ayi harkar nan 50/50.

Wannan yaron Nico Williams zaiyi mana Amfani Musamman yanzu da aka gano lagon Vini cewa idan aka tsokane Shi ramawa yake idan kuma Akayi pressing ɗinsa Yana rage ƙoƙari to muna da buƙatar sabon winger Ɗan ƙasa me zazu sosai.

Siyen Hujseen da Nico zai Taimakawa Madrid matuƙa har a gurin hukumar laliga.

Ina gani yanzu ƙasar Ital ta tattara ƙarfinta Akan inter milan hakanan Germany Akan bayern Domin so suke su haɗa musiala da Wirtz a club ɗaya.

Kawai Aci gaba da siyo mana yan Spain ko ba za a sakasu ba wannan hange nane.
All Football Real K Asho

Rodri ya cigaba da kafa tarihi a wasan da ya dawo daga rauni bayan shafe kusan watanni 8 yana jinya.Zakaran na Balland'O...
21/05/2025

Rodri ya cigaba da kafa tarihi a wasan da ya dawo daga rauni bayan shafe kusan watanni 8 yana jinya.

Zakaran na Balland'Or a hukumance ya zama ɗan wasa na biyu mafi yawan jera wasanni ba tare da an doke shi ba a tarihin gasar Premier League.

56 — Campbell
53 — Rodri
48 — Henry da Kolo Toure

• All Football

All Football
20/05/2025

All Football

Address

Kurna Asabe Kano

700252

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when All Football posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share