Abba K Yusif Go Again 2027

Abba K Yusif Go Again 2027 An Bude Wannan Qungiya ne, Domin Yada Munufofin Gwamnatin H E. Abba Kabir Yusif Lungu Da Sako A Fadin Jahar Kano Dama Qasa Baki Daya ✊😍🙏

19/07/2025
Abba Kabir Yusuf Sai fa kun jira wlh🙏
19/07/2025

Abba Kabir Yusuf Sai fa kun jira wlh🙏

AIKIN DAI MD.Sabon Shugaban Hukumar kwashe shara ta jihar Kano kenan Dr. Muhammad S.khaleel kenan yayinda yake ta gudana...
19/07/2025

AIKIN DAI MD.

Sabon Shugaban Hukumar kwashe shara ta jihar Kano kenan Dr. Muhammad S.khaleel kenan yayinda yake ta gudanar da aikin tsaf tace lunguna da sakuna dake jihar Kano musamman manyan guraren tara shara dakuma wajajen da ake ajje sharar kwata idan anyi aikin kwashe wa.

Abba K Yusif Go Again 2027 In sha Allahu
19/07/2025

Abba K Yusif Go Again 2027 In sha Allahu

001 KanoAbba Kabir Yusuf da 001Nigeria Asiwaju Bola Ahmed Tinubu sai dai Ku mutu "Yan Hassada.
19/07/2025

001 KanoAbba Kabir Yusuf da 001Nigeria Asiwaju Bola Ahmed Tinubu sai dai Ku mutu "Yan Hassada.

NNPP National Leader, H.E. Sen Rabiu Musa Kwankwaso pictured alongside former Senate President, Dr. Abubakar Bukola Sara...
19/07/2025

NNPP National Leader, H.E. Sen Rabiu Musa Kwankwaso pictured alongside former Senate President, Dr. Abubakar Bukola Saraki, at Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja — ahead of their departure

Mai Girma Gwamnan Jahar Kano.Mai Girma Gwamnan Jahar Jigawa.Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano.Akwai Kauna Da Amana...
19/07/2025

Mai Girma Gwamnan Jahar Kano.
Mai Girma Gwamnan Jahar Jigawa.
Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano.

Akwai Kauna Da Amana Tsakanin Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Da Mai Girma Gwamnan Jahar Jigawa😍❤️

All about yesterday. Alh. Inuwa Waya was APC Governorship aspirant in 2023 while Alh. AA Zaura was APC Kano Central Sena...
19/07/2025

All about yesterday. Alh. Inuwa Waya was APC Governorship aspirant in 2023 while Alh. AA Zaura was APC Kano Central Senatorial Candidate. They visited His Excellency Gov. Abba Kabir Yusuf yesterday (18/7/2025) at the Kano State Government House.

Kamar yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kada jam’iyyar APC sau biyu a Kano, In sha Allahu za a zo karo na uku da Gwamna A...
19/07/2025

Kamar yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kada jam’iyyar APC sau biyu a Kano, In sha Allahu za a zo karo na uku da Gwamna Abba zai sake kada jam’iyyar APC! A shekarar 2019, sai da Ganduje ya yi sati da kufta ɗaya a jikinsa kafin su ƙirƙiri tsarin 'inclusive'.

Kaso nawa na alkawuran zabe gwamnanku ya sauke  kawo yanzu? Gwamnan jihar KanoAbba Kabir Yusuf  ya yi ikirarin cewa ya s...
18/07/2025

Kaso nawa na alkawuran zabe gwamnanku ya sauke kawo yanzu? Gwamnan jihar KanoAbba Kabir Yusuf ya yi ikirarin cewa ya sauke kaso 85 na alkawuran da ya daukar wa mutanen jihar a yayin yakin neman zabe Abba K Yusif Go Again 2027

Address

Dorayi
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba K Yusif Go Again 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share