
12/05/2025
His Royal Highness Aliyu Muhammad (ALIN MAMA) Yana mai Kira ga Al’ummar yankin Tudun Fulani ga masu sha’awar ko son shiga tafiyar mu ta kafa masarauta a yanki namu muna da mukamai kamar haka:
1:Governor
2:Dufuty Governor
3:Senators
4:House of reps
5:Ministers
6:Commissioners
7:Appointment E.t.c
8:Waziri
9:Chiroma
10:Wambai
11Sardauna
12:Turaki
13:Sarkin lufudi
14:District head/Hakimi E.t.c
Kofa a bude take game shaawar samun mukamai da muka anbata a sama kuma mun bude Kafa ta tattaunawa akan abinda ya shafi tafiyar tamu a (WHATSAPP) Me taken TUDUN FULANI KINGDOM domin Neman karin bayani saiku Kira lambobi kamar haka 08147875734, 07085743606, 08142753112