Kansi Tv

Kansi Tv PLEASE FOLLOW MY NEW PAGE

SAFNA CE COMING SOON
05/06/2026

SAFNA CE COMING SOON

04/06/2026
SAFNA CE YANANAN TAFE IN SHA ALLAH
31/05/2026

SAFNA CE YANANAN TAFE IN SHA ALLAH

SAFNA CE yanan tafe
28/05/2026

SAFNA CE yanan tafe

Yanzu Idan Da A Ce Hukumomi Za Su Yi Wa 'Ÿan Bìndiga Ķisàn Ƙare Dangi, Sai Ka Ga Wasu Ƙungiyoyin Kare 'Yancin Ɗan Adam S...
23/03/2026

Yanzu Idan Da A Ce Hukumomi Za Su Yi Wa 'Ÿan Bìndiga Ķisàn Ƙare Dangi, Sai Ka Ga Wasu Ƙungiyoyin Kare 'Yancin Ɗan Adam Sun Fito Suna Ƙorafi, Su Kuma 'Ÿan Bin̈digà Sun Kwashi Mutane Sun Yi Garkuwa Da Su, Amma Waɗannan Ƙungiyoyin Sun Kasa Fitowa Su Yi Magana, Ko Su Waɗanda Aka Sace Ba 'Yan Adam Ba Ne? Ni Wannan Abu Yana Ba Ni Mamaki, Inji Ali Nuhu.

Haka baiwar Allahn nan ta rinka kuka tana neman taimakon jama'a domin batada lafiya, abokan sana'ar ta yan film su Iliya...
19/03/2026

Haka baiwar Allahn nan ta rinka kuka tana neman taimakon jama'a domin batada lafiya, abokan sana'ar ta yan film su Iliyasu Abdulmumin Tantiri su s**a fara karyata ta suna fadin lafiyar ta kalau.

Har cewa s**ai duk abinda ta fada tayi ne don ta batawa yan Kannywood suna, abokanta yan film s**a tsane ta kawai dan ta nemi taimakon lafiyar ta.

Duk saboda ta nemi taimako har barazanar kami tace anyi mata, sai account number dinta akasa bayin Allah yan Social media s**a taimaka.

Yanzu data mutu bai kamata yan Kannywood su fito ma suna alhini ba tunda sun gujeta lokacin da take neman taimako

Daga Salisu Editor

KANSI films production zefara Shows dinsa 1 ga SALLAH ZUWA 7 ga SALLAH a Amras event center kusada Aisha plaza, saikunzo
19/03/2026

KANSI films production zefara Shows dinsa 1 ga SALLAH ZUWA 7 ga SALLAH a Amras event center kusada Aisha plaza, saikunzo

Address

Kuntau Uba Safiyanu Street
Kano
70010

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kansi Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category