A.A chiko official

A.A chiko official Media

Dan Bayan Newcastle LEWIS HALL Ya Bayyana Cewa Yanasan Barin Kungiyar inda Ake Tunanin Komawa Manchester United Me Sheka...
11/06/2026

Dan Bayan Newcastle LEWIS HALL Ya Bayyana Cewa Yanasan Barin Kungiyar inda Ake Tunanin Komawa Manchester United Me Shekara 21 Dan England 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿

SEMI FINAL
11/06/2026

SEMI FINAL

Chiarman Kano Pillars ALH.ALI NAYARA Ya Tabbatar Cewa Ranar Lahadi 14/June Zaa Fara Gasar Daya Saba........Kwamishinan M...
11/06/2026

Chiarman Kano Pillars ALH.ALI NAYARA Ya Tabbatar Cewa Ranar Lahadi 14/June Zaa Fara Gasar Daya Saba........Kwamishinan Muhali Dr.Dahiru M Hashim Ya Dauki Nauyin Ta Bana

Ta 1 Zata Lashe 500k
Ta 2 Zata Lashe 300k
Ta 3 Zata Lashe 200k

Dr.Dahiru M Hashim
Yace Duk Kungiyar Data Buga Gasar Zaa Sabuwar Riga

Allah yasa Ayi Lafiya Agama Lafiya

SUBBAHANALLAH
11/06/2026

SUBBAHANALLAH

Ikon Allah Hukumar Kwallon Kafar Turai Ta Tabbatar Da Omar Abdulkadir Artan Dan Somalia Cewa Shine Ze Busa Wasan Karshe ...
11/06/2026

Ikon Allah Hukumar Kwallon Kafar Turai Ta Tabbatar Da Omar Abdulkadir Artan Dan Somalia Cewa Shine Ze Busa Wasan Karshe Na UEFA SUPER CUP Bayan An Hanashi Na Duniya

PSG Da ASTON VILLA

Alhamdulillah 💪🏻

Yau Insha Allah zamu Fara Kawo muku Gasar Cin Kofin Duniya Na MEXICO 🇲🇽 CANADA 🇨🇦 USA 🇺🇸 Zasu Karbi BakunciKasance Da Ar...
11/06/2026

Yau Insha Allah zamu Fara Kawo muku Gasar Cin Kofin Duniya Na
MEXICO 🇲🇽
CANADA 🇨🇦
USA 🇺🇸
Zasu Karbi Bakunci
Kasance Da Arewa Radio 93.1 Kano Don Jin Sharhin Gasar Cikin Harshen Hausa lokaci 8 zuwa 10 Na Dare

Chelsea Nasan Daukar Dan Tsakiyar Barcelona DANI OLMO Me Shekara 28 Dan Spain 🇪🇸
11/06/2026

Chelsea Nasan Daukar Dan Tsakiyar Barcelona DANI OLMO Me Shekara 28 Dan Spain 🇪🇸

Tottenham Nasan Daukar Dan Bayan Juventus GLEISON BREMER Don Maye Gurbin CHRISTIAN ROMERO Me Shekara 29 Dan Brazil 🇧🇷
11/06/2026

Tottenham Nasan Daukar Dan Bayan Juventus GLEISON BREMER Don Maye Gurbin CHRISTIAN ROMERO Me Shekara 29 Dan Brazil 🇧🇷

Yau Zaayi Wasan Karshe Na Jami,ar Kimiyya Ta Aliko Dangote Dake Wudil
11/06/2026

Yau Zaayi Wasan Karshe Na Jami,ar Kimiyya Ta Aliko Dangote Dake Wudil

PRESIDENT FEDERITION CUP Q/FINAL Yau Sokoto United  ⚽🆚⚽El,Kanemi WarrirsVenue Sani Abacha Stadium Kano 4pm
11/06/2026

PRESIDENT FEDERITION CUP Q/FINAL Yau

Sokoto United
⚽🆚⚽
El,Kanemi Warrirs
Venue Sani Abacha Stadium Kano 4pm

Address

Kurna Lien Darul Salam
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A chiko official posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share