Comr. Rabiu Tumfafi Reporters

Comr. Rabiu Tumfafi Reporters We are here to serve you with genuine stories, interviews and advertisements

16/09/2025

Labarin wasanni taredani saminu Ibrahim Auta zakuji rahoto na musamman akan shahararriyar gasar kwallon kafar nan mai taken Garkuwan Matasan Arewa Cup Wadda Garkuwan Matasan Arewa AMB Comr Rabiu Abubakar Tumfafi ya dauki nauyinta.

Yan Jam'iyyar NNPP kwankwasiyya sunata rage karfinsu mukuma hakan dadi yake mana.Cewar matashin dan gwagwarmaya acikin J...
08/09/2025

Yan Jam'iyyar NNPP kwankwasiyya sunata rage karfinsu mukuma hakan dadi yake mana.

Cewar matashin dan gwagwarmaya acikin Jam'iyyar Apc Hon. Harisu Harisu Danmalam Gangarendutse Wanda akewa lakabi da Jagoran Gidan Jagora Tumfafi

08/09/2025

Labarin wasanni tareda Saminu Ibrahim Auta a cikin shirin zakuji cikakken rohoto kan yadda aka kammala rukunin zagaye na yan 16 na shararriyar gasar nan mai taken Garkuwan Matasan Arewa Cup

Ina taya daukakin wadanda s**a rabauta da kabakin arzuki daga eng Abba Umar ganduje dan  majalisarmu na tarayya maijiran...
08/09/2025

Ina taya daukakin wadanda s**a rabauta da kabakin arzuki daga eng Abba Umar ganduje dan majalisarmu na tarayya maijiran gado musamman wadanda s**a rabauta da mashina.

Cewar Comr Rabiu Abubakar Tumfafi matashin Dan Jam'iyyar Apc

Zan iya yanke wa kaina jam‘iyyar siyasar da ta fi dacewa da ni ba tare da neman shawara wurin kowa ba - Abdulmumin Jibri...
03/09/2025

Zan iya yanke wa kaina jam‘iyyar siyasar da ta fi dacewa da ni ba tare da neman shawara wurin kowa ba - Abdulmumin Jibrin

Dan majalisar wakilan da ke cikin jiga-jigan siyasar Kwankwasiyya a yayin hirarsa da gidan talabijin na Channels, ya ce, akwai kyakkyawar fahimta da girmamawa tsakaninsa da Shugaba Tinubu.

02/09/2025

Labarin wasanni akan gasar kwallon kafa mai taken Garkuwan Matasan Arewa Cup 2025

Wadda Garkuwan Matasan Arewa AMB COMR RABIU ABUBAKAR TUMFAFI yake daukar nauyinta tareda wakilinmu Saminu Ibrahim Auta

Mai magana da yawun majalisar dattawan, Yemi Adaramodu, ya ce a halin yanzu ba za a iya ba da shawarar kirkirar kowace j...
11/08/2025

Mai magana da yawun majalisar dattawan, Yemi Adaramodu, ya ce a halin yanzu ba za a iya ba da shawarar kirkirar kowace jiha ba, inda ya ce majalisar ta karɓi shawarwari 61 na kirkirar jihohi daga dukkan shiyyoyi, amma tsarin na bukatar cikakken nazari da kididdigar yanayin kasa da tarihi.

Kamar wadanne yankuna ne s**a dace da samun jihohi a Najeriya?

Gwamnatin sojin Mali, ta k**a sojoji 20 masu yunkurin kifar da Gwamnatin sojin kasar, karo na Biyu.Mali ta k**a akalla s...
10/08/2025

Gwamnatin sojin Mali, ta k**a sojoji 20 masu yunkurin kifar da Gwamnatin sojin kasar, karo na Biyu.

Mali ta k**a akalla sojoji 20 da ake zargi da niyyar kifar da gwamnatin sojan da ke mulki a kasar, wacce ita ma ta hau kan mulki ne ta hanyar juyin mulki.

10/08/2025

The senate has explained what must happen before any new state can be created, after receiving 61 formal requests.
Details below.

10/08/2025

Federal government takes over a Nigerian bank as the owners forfeit N6.3 billion shares. Details below.
Legit.ng

Former APC National Chairman Abdullahi Umar Ganduje has lost key members in his home constituency. The political heavywe...
10/08/2025

Former APC National Chairman Abdullahi Umar Ganduje has lost key members in his home constituency. The political heavyweights have defected from APC to Kano’s ruling NNPP.

Legit.ng
Photo: FB/AbdullahiGanduje

Address

Tumfafi Town Along Dambatta Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr. Rabiu Tumfafi Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comr. Rabiu Tumfafi Reporters:

Share