10/07/2025
بسم اللہ الرحمن الر حيم
اللهم صل على محمد وال محمد
SHEKARA TA (1447) DA ISMULLAHIL- A'AZAM A CIKINTA
Kamar kowacce shekara muna yin bayanin wasu sirrukan dake cikin ta, don karuwar al-umma gaba daya.
A bana karatun na musamman ne,domin zamu duba mukaranar (Conjaction)da ta faru 25/6/2025 10:35 am tsakanin QAMAR,MUSHTARI,RANA a Buruji na hudu wato SURDAN(Cancer)ma'in daya kenan.Kasancewar Burujin ma'i da kuma Numbobin da Taurarin s**a yi Mukarana a kansu Turabin Numbobi ne,haka manzilar da suke kai Ma'i ce,Don haka muka fitar da sunayen Allah da kuma ayoyin Qur'ani da s**a fara da harufan Turabi da kuma na Ma'i don samun ijaba da wuri cikin ikon Allah.Ga lissafin k**ar haka👇👇
بسم ﷲالرحمن الرحيم ياباعث ياحليم
88 573 786
Idan muka hadasu zai bamu adadin wannan shekarar Kamar haka:786+573+88=1447
Idan muka duba S/21 A/27 dakuma S/56 A/33
لا يَسبِقونَهُ بِالقَولِ وَهُم بِأَمرِهِ يَعمَلون
لا مَقطوعَةٍ وَلا مَمنوعَةٍ
Adadin ayar farko 938,aya ta biyu 509 idan muka tara su k**ar haka:938×509=1447 kaga mun samu adadin wannan shekarar wato 1447.
Idan kuma muka duba Digrees din da taurari suke dauke dashi a duniya a lokacin da wannan mukaranar take faruwa k**ar haka:
Zuhal 4,Mushtari 4, Maric 5, Shamsu 4,Zahra 20, Udarid 28, Qamar 4, Naptune 2,Plotu 3,Uranus 29.Raasu 22,Dalii 6.
Idan muka tarasu:4+4+5+4+20+28+4+2+3+29+22+6=129
zai bamu adadin (لطيف)wato 129 duk me neman yadda zai roki Allah ta hanyar wannan abun al-ajabi da ya faru a wannan Mukarana,dakuma sanin abincin wannan Burujin to kaje shafinmu mai suna Falakin Zamani Tv ko kuma kushiga wannan Link:https://www.facebook.com/share/14FTgHBxqda/
YADDA AKE AIKIN AKAN DUK BUKATA
Zaka iya yin saukar Qur'ani duk izu kakaranta wadancan sunayen Allah amma duk sanda kazo S/29 A/27 sai ka maimai tata 1447 sai kayi gaba idan kazo S/56 A/33 itama ka maimaita ta 1447 sai ka karasa saukar sai kayi adu'a kayanka abin sadaka,in kuma babu hali kayi sadakar abinci da ruwa.Zakaga ijada da iznin Allah.
AIKI NA 2
Idan saukar bata samuba,Zaka iya yin wuridin sunayen Allah da wadancan ayoyin masu albarka adadin 1447 insha Allah ijaba zata sauka.
WORNIG(GARGADI)
Wannan gargadin ya shafi masu burujin
Sauru,Asdu,Akrbu,da duk wanda yasan (shamsu mai motsi) ko MUSHTARINSA mai motsi, kona haihuwa, matukar suna gidajen Burujan da muka ambata,to lallai yayi taka tsan-tsan da jan duk wani wuridin da yake da alaka da jinnu ko sakandami,ko amfani da bakin magani.
DON NEMAN KARIN BAYANI KO GYARA
Call & WhatsApp: 08060738621
Call:08092178079
Email:[email protected]
TV channel