08/09/2026
Aikin Titin Tsanyawa Na Tsawon Kilomita 5 🌙🚧
Ga Yadda Aikin Titin Tsanyawa Mai Tsawon Kilomita 5 Ke Ci Gaba A Wannan Daren.
Muna Yaba Wa Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Bisa Cika Alkawuran Da Ya Daukar Wa Al’ummar Kano.
4+4, Insha Allah! 🙌🏽