21/05/2026
An tabbatar da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano,H.E Abba Kabir Yusuf, a matsayin ɗan takarar gwamna domin tunkarar zaɓen wa’adi na biyu, bayan Kwamitin Tace ’Yan Takarar Gwamna na Jam’iyyar APC na ƙasa ya kammala aikin tantancewa a yau.
21 05 2026.