Usman Sani Abbas

Usman Sani Abbas Tsira ko hallaka ta Siyasa Muna bayan Madugu

Big shout out to my newest top fans! 💎 Muhammad Abdurrashid, Umar Mae HouseDrop a comment to welcome them to our communi...
23/04/2026

Big shout out to my newest top fans! 💎 Muhammad Abdurrashid, Umar Mae House

Drop a comment to welcome them to our community,

23/04/2026
21/04/2026

Alhamdulillah 🤲

Daga liman sai Na'ibi
21/04/2026

Daga liman sai Na'ibi

Haka akai 👀🤔
20/04/2026

Haka akai 👀🤔

Kotun ƙoli ta dage shariʼar Alh. Aminu Babba kan masarauta zuwa 19 ga Afrilun 2027.

18/04/2026

SANIN DARJAR MUTANE SHINE FARKO.

Ba za mu taba goyon bayan mutumin da bai san darajar mutane ba. Siyasa tana bukatar kyakkyawar mu’amala da kulawa da jama’a.

Idan kana siyasa, wajibi ne ka gyara mu’amalarka da mutane, ka san muhimmancinsu. Idan aka dubi halin da muke ciki yanzu, ana zabar mutum amma sai ya je ya zauna a ofis yana dumama kujera.

Sai kunje wajen sa sai yace muku yana da aiki mai yawa kuje watarana kwadawo, alhali ku ne kuka zabe shi, kuma Allah ne Ya ba shi damar har yaje wannan matakin.

sai kaga ganinsa ya zama wahala, sai lokacin zabe ya zo, sai a ce ku zo a hada kai saboda yau ga “tsintsiya sarkin hada kai”.
Alhaji, ka saurari mutanenka, su ma su fahimce ka. Ka rabu da halin ko-in-kula, ka cika alkawarin da ka daukar musu, ka kyautata musu gwargwadon ikonka.
Domin wallahi, idan babu kyakkyawar mu’amala, to babu ruwanmu da jam’iyya ko da kuwa daya ce da kai. wlh yakarka zamuyi Ehee.

Wannan shi ne sakon jan hankalinmu ga ‘yan siyasa.

Address

Online
Kano
100305

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Sani Abbas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Usman Sani Abbas:

Share