Muhammad kauji

Muhammad kauji whenever news of my death reaches you, please forgive me and pray for me 🙏
(3)

All is available and affordable price just DM
15/09/2026

All is available and affordable price just DM

13/09/2026

Nawa ne ya dace kayi Investing a IPO na dangote refinery idan har riba kakeson samu mai kyau?

An hango wani magidanci sanye da hijabi wajen cike form ɗin tallafin da za'a rabawa mata masu shayarwa da suke fama da m...
03/09/2026

An hango wani magidanci sanye da hijabi wajen cike form ɗin tallafin da za'a rabawa mata masu shayarwa da suke fama da matsalar rashin ruwan nono

Daga Profesa Babuji
Coped daga Alhassan mai lafiya

Alokacin da nake primary school babban burina shine in girma in taimaki talakawa, gashi yanzu na girma kuma nima talaka ...
31/08/2026

Alokacin da nake primary school babban burina shine in girma in taimaki talakawa, gashi yanzu na girma kuma nima talaka ne.
‎
‎kuma sannan daga cikin buri kana idan na kai she kara 25,
‎
‎na k**a Degree, sannan in mallaki gida, in mallaki Mota, sannan inyi aure as the age of 25, now I'm 26 going to 27 years old.
‎
‎Babu digiri, bau Gida, Babu mota, babu mata ( Aure )
‎
‎tun bayanda nagama secondary school, nayi mafarkin cigaba da karu amma hakan bai yuba, now some of my classmates wasu suna karatu a china, wasu a India, wasu Malesia, wasu England.
‎
‎dayawa daga cikin a bokan karatuna waɗan da munyi shekaru dayawa bamu haɗuba, yanzu haka a nasu tunanin, i achieve so many things, nayi karutu, na k**a digiri, haka suke gani wasu ma a anasu tunanin gani suke yanzun mazama wani, like someone else.
‎
‎duba da yanda rayuwar take lokacin da muke tare makaranta.
‎
‎Amma duk dahaka Alhamdulillah for everything I had in my life there are a lot of people who are dreaming the same level da nake amma basu samu ba,
‎
‎Saboda da duk yanda kake ko rayuwa tazo maka bayanda kake fata ba, kayi ko karin gyara Dan gartakar ka da Allah a kodaya yaushe, dan samun harama gareshi,
‎
‎Sannan kasamu kyakkyawar Alaka akodayau she tsakanin ka da mutane, ta yan da ko da ace babu kai kagushe zaka samu kyakkyawar sheda.
‎
‎Also still dreaming about what I want, kuma ban yake kauna da cikan buri kana, sabo da Allah mai bayarwa ne.

Idan abokinka ya kiraka da, my love, my sweetheart 😘, ko my sweet, wane irin mataki zaka ɗauka.
28/08/2026

Idan abokinka ya kiraka da, my love, my sweetheart 😘, ko my sweet, wane irin mataki zaka ɗauka.

26/08/2026

Karka bari shaidan ya yaudareka da cewa kai mai zunubai ne da yawa wai kitad tuba ta rufe a gareka tabbas akwai damar tuba har yanzu a gareka.

idan saurayin ki yakawo miki zaki karbaYana da kyau wani lokacin a dinga taimakawa ƴan uwa mata,  wani lokacin indan kan...
25/08/2026

idan saurayin ki yakawo miki zaki karba

Yana da kyau wani lokacin a dinga taimakawa ƴan uwa mata, wani lokacin indan kana da ƙanwa mace ko budurwa, wace kuke soyayya ta gaskiya, yana da kyau ana tai maka musu,

Lokaci bayan lokaci idan za ka iya kasiya kabawa kanwarka ko budurwa ka, idan kuma ka kasance mutum mai Alkunya, lokaci bayan lokaci, kaɗan dinga basu kuɗi. Hakan zai taimaka sosai.

Amma kuma kasani dan nace budurwa hakan ba yana nufin cewa wacce kawai kuke soyayya kawai bafa, A'a ina nufin wacce akwai Alkarin aure a tsakanin ku kuma iyaye sun shiga lamarin, wannan nake nufi,

Mata masu tashin mazajensu da Asuba, Allah yayi muku albarka, Allah ya sa kada ayi muku kishiya..
21/08/2026

Mata masu tashin mazajensu da Asuba, Allah yayi muku albarka, Allah ya sa kada ayi muku kishiya..

Wallahil Azeem abun takaici ne ace ƙasa k**an Nigeria, Gomnati tagaza kawo karshen insecurity,  tir da wannan halin da m...
20/08/2026

Wallahil Azeem abun takaici ne ace ƙasa k**an Nigeria, Gomnati tagaza kawo karshen insecurity, tir da wannan halin da muka tsinci kanmu akai.

Za kuyi mamakin ganin Sheikh Murtala Bello Assada ya nunawa kansa bakin bindiga, maimakon ya juya bindigar zuwa gaban sa?

Yin haka bin umarnin Manzon Allah Saw ne:

Annabi saw ya hana ka nunawa ɗan uwanka musulmi makami

Shiyasa Sheikh Murtala Bello Assada ya juya bindigar zuwa kansa, bai nunawa ɗalibbansa ba.

19/08/2026

Wae komi Kano

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad kauji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share