27/08/2025
Part 2: TYPES OF WEBSITE (IRE-IREN WEBSITES)
Yan’uwa, a baya mun yi bayani akan asalin website, yadda yake aiki, domain name, hosting account, da kuma amfaninsa. Amma yanzu bari mu shiga gaba ɗaya cikin batun: irin websites da kowa zai iya yi, da dalilin da yasa yanzu lokaci ne mafi muhimmanci ga ‘yan Arewa su shiga digital duniya.
■ Types of Websites You Can Have
Akwai different types of websites, kuma kowanne yana da amfani na musamman.
1. Personal Website / Blog
Idan kai dalibi ne ko lecturer, zaka iya bude personal website domin rubuta abubuwan da kake koya ko koyarwa. Wannan na iya zama academic blog ko personal portfolio.
Misali: Dalibi a BUK zai iya rubuta lecture notes ko tutorials a website dinsa. Mutane daga duk duniya za su iya ziyarta.
2. Business Website (Kasuwanci)
Idan kina da tailoring shop, idan kai kake da POS center, ko ka na sayar da kayan gona – zaka iya bude business website. Wannan website zai zama tamkar digital shop naka.
Misali: Sabuwar designer a Kano za ta iya nuna kayanta (abaya, hijab, shoes) a website, mutane daga Abuja su yi order.
3. E-commerce (Online Store)
Wannan shi ne irin website da ake amfani dashi don yin sayayya kai tsaye. Customers zasu iya duba kaya, saka a cart, su biya online.
Misali: Shagon sayar da kayan gona a Zaria zai iya bada damar manoma su saya fertilizer online.
4. Educational Website (Makaranta/Training)
Makarantu, Islamiyya, da training centers suna iya amfani da websites don su bawa dalibai bayanai, registration, timetable, da results.
Misali: Makarantar Islamiyya a Katsina na iya saka timetable da lecture notes a website.
5. NGO / Organization Website
NGOs suna bukatar websites domin su bayyana ayyukansu, su nemi tallafi, kuma su bawa jama’a bayani.
Misali: NGO mai kula da lafiya a Jigawa na iya amfani da website don ya yada awareness game da malaria.
6. Real Estate Website (Gidaje da fili)
Yan’uwa masu dilanci (real estate agents) za su iya amfani da website don saka pictures na gidaje, filaye, da dukiya da suke sayarwa.
Mutum daga UK na iya ganin gidan da ake sayarwa a Kano, kafin ma ya dawo gida.
■ Why NOW is the Best Time
Yan’uwa, gaskiya daya ce: Zamani ya canza.
1. Digital shift – Yanzu kowa yana online. A WhatsApp, Facebook, Instagram, TikTok… Amma me yasa business naka bai da website? Idan ba ka da website, customers suna tafiya wajen wanda yake da shi.
2. Competition – A yanzu, akwai tailoring shops dubu a Kano. Amma me zai sa mutum ya zabi naki? Website zai baka visibility da credibility.
3. Younger Generation – Students da matasa sun saba da internet. Idan baka da website, wannan younger generation ba zasu iya samun business naka ba.
4. Global Access – Website yana bada dama ga duniya ta san ka. Wallahi, idan kasuwanci ko NGO naka ya samu website, zaka iya samun support daga international donors ko foreign customers.
■Barriers We Think We Have (And the Reality)
Wasu mutane suna cewa:
“Building website yana da tsada sosai.”
“Ina jin website ba sai na yi ba.”
“Ina da page, hakan ya isa.”
Gaskiyar shine: ba haka ba ne.
Website yanzu ya zama cheaper and easier fiye da da.
Idan LearnWithNura ya yi maka, zaka samu complete package mai sauki da arha.
page ba ya mallakar ka, idan Facebook ya rufe, shikenan. Amma website naka kai ne kake da iko dashi 100%.
■ Nura Mustapha Ali – Your Trusted Web Designer
Ni, Nura, na fahimci irin challenges da ake fuskanta a Arewa. That’s why nake kawo maka solution mai sauki, mai arha, kuma mai inganci.
✅ Domain Registration – Na baka shawara kan sunan domain da ya dace (misali: nuravisuals.com.ng).
✅ Reliable Hosting – Na baka hosting mai kyau domin website naka kullum ya kasance online.
✅ Professional Design – Zan yi maka website mai kyau, mai sauki, wanda ya dace da wayoyin hannu.
✅ Language Flexibility – Zan iya hada website cikin English & Hausa, domin ya fi dacewa da audience din Arewa.
✅ Continuous Support – Ba kawai in gina website ba, zan koya maka yadda zaka sarrafa shi.
■ Urgency – Don’t Wait
Yan’uwa, babu lokaci da ya fi dacewa da yanzu.
Competitors naka suna online.
Customers suna neman ka a Google, amma basa samun ka.
NGO naka na bukatar exposure domin donors su iya ganewa.
Tailoring shop, POS, ko farming business naka na bukatar karin tallafi.
Idan baka da website yanzu, kana barin dama ta wuce hannunka.
■ What You Should Do Now
1. Follow me here (LearnWithNura) domin samun karin ilimi kan websites, online business, da digital duniya.
2. Click the WhatsApp button below domin mu tattauna kan yadda zan iya taimaka maka.
3. Start small – ko da website naka na farko simple ne, ya fi zama babu komai.
4. Think long term – website shine foundation na digital identity naka.
A karshe, bari in tuna maka:
🌱 Website shine gidanka a internet.
🌱 Domain name shine adireshin ka.
🌱 Hosting shine gidan da kake zaune.
🌱 Kuma ni, Nura, ni ne wanda zai taimaka maka ka mallaki wannan gida cikin sauki da inganci.
Don’t let this opportunity pass. Ka yi tunanin yanda duniya ke tafiya – idan baka shiga yanzu ba, za ka tsaya a baya.
👉 Follow me Learn With Nura domin karin ilimi, kuma ka click WhatsApp button kasa domin fara tattaunawa da ni yanzu.