Mujaddadi hikima

Mujaddadi hikima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mujaddadi hikima, Digital creator, kumbotso LGA, Kano.
(1)

Ya Muhammad ﷺ, kai ne jagoran gaskiya,
Kai ne abin kwalliya ga al’umma, Kai ne hasken dare mai kawar da duhu, Kai ne abin ƙaunar mala’iku da mutane.
صلى الله عليك يا سيدنا رسول الله.🌙

26/12/2025

Duk wani ɗan Adam zai ga sakamakon aikinsa da kansa Masu shiriya za su ƙara godiya, masu kuskure kuma za su yi nadama.

11/12/2025

Kafin mutum ya gina gida, sai ya fara da gina tushe mai ƙarfi. Haka rayuwa take kafin ka cimma burinka, sai ka fara da gina zuciyarka da ƙarfin guiwa.

Mujaddadi hikima

10/12/2025

Inason kuyi mini addu'a domin addu'ar ku tana tasiri akaina, kusamini albarka domin samun ƙarfi da kuzari mai wanzuwa🙏🙏

06/12/2025

Ka ɗauki sakan 10 ka rubuta: INA SONKI MOM.🌷🙏

06/12/2025

Mutum mai hankali baya ɓata rayuwarsa yana neman a girmama shi yana girmama kansa ne, sai duniya ta bishi🤗

06/12/2025

Ka fi buƙatar nutsuwar zuciyarka fiye da amincewar jama’a. Please follow me Mujaddadi hikima 👈

05/12/2025

04/12/2025

Yi hakuri ka da womini da 20k ɗin dana tura maka cikin kuskure! Yi reply a matsayin wanda kuɗin s**a dirarwa 🥺😭

04/12/2025

Duk wanda ya canki Abinda naci yau nayi masa alƙawarin katin 200 follow me please 🙏🥰

04/12/2025

Ga million 5 nan cikin account din ka me za kayi da ita?💵🫣
Please follow Mujaddadi hikima

03/12/2025

Idan mijinki Baya du'kanki Baki more da'din aure ba wlhy💃💃💃ina Al'fahari dakai
Dan Allah ya maganar take copy ny🤣🥺

03/12/2025

Idan mutum daga Egypt aka kirashi Egyptian, mutum daga Nigeria aka kirashi Nigerian, to mutum daga Burkina Faso ya za'a kira shi?🤔

Address

Kumbotso LGA
Kano
700233

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 14:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujaddadi hikima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share