ADC Sabuwar Tafiya

ADC Sabuwar Tafiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ADC Sabuwar Tafiya, Digital creator, Kano.

02/07/2025
Da dumi'dumi: tsohon ministan shari'a Malami ya sanar da ficewa daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar ADC.Tsohon ministan Ab...
02/07/2025

Da dumi'dumi: tsohon ministan shari'a Malami ya sanar da ficewa daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar ADC.

Tsohon ministan Abubakar Malami SAN yana mai cewa Bayan tattaunawa mai zurfi da tunani mai zurfi, ina sanar da ficeta daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da kuma shawarar da na yi na hada kai da jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), jam’iyyar da muke so ta hadakar da mu – gamayyar hadin gwiwa da bukatar gaggawa na ceto kasarmu daga koma baya.

Ba wai an yanke wannan hukunci ne don fushi ko buri ba, a’a, wata manufa ce ta nuna soyayya ga al’ummarmu da kuma damuwar da al’ummarmu ke fuskanta a kullum.

Najeriya na zubar da jini. Rashin tsaro ya mamaye gidajenmu, musamman a Arewa. 'Yan fashi da garkuwa da mutane da ta'addanci sun zama wani bangare na rayuwarmu yayin da gwamnati ta fifita siyasa akan kare lafiyar 'yan kasarta.

Tattalin arzikinmu ya tabarbare. Farashin kayan abinci na yau da kullun ya ninka sau uku. Talakawa ba za su iya ciyar da iyalansu ba. Ayyuka suna bacewa. Matasa ba su da sauran fata Maimakon gwamnati ta mai da hankali kan mafita ta hakika, amma sai ta mayar da hankali kan Farfagandar siyasa.

Fuskokin wasu jiga-jigan ‘yan siyasa a wajen taron kaddamar da sabuwar tafiyar hadaka karkashin jam’iyar ADC da ke gudan...
02/07/2025

Fuskokin wasu jiga-jigan ‘yan siyasa a wajen taron kaddamar da sabuwar tafiyar hadaka karkashin jam’iyar ADC da ke gudana yanzu haka a Abuja.

📸: Onyeakachukwu Obi

02/07/2025

ADC..Sabuwar Tafiya

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Sabuwar Tafiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share