Assabr Media

Assabr Media Karatuttukan Malamai da Muƙaloli na Addini, Tunatarwa da Faɗakarwa

06/06/2026

Sallallahu alaihi Wasallam 🥰

06/06/2026

Allah ya kyautata makwanci

06/06/2026

Sarkin Argungu Kebbi State ya magantu akan tabarbarewar harkar tsaro a yankinsa.

MATASA A YAUMuyi fargar jaji da rashin sani da ya dabaibaye mu a yau mu nemi ilimi. Sanin tarihi shike sa musan kanmu, i...
04/06/2026

MATASA A YAU

Muyi fargar jaji da rashin sani da ya dabaibaye mu a yau mu nemi ilimi. Sanin tarihi shike sa musan kanmu, ina muke a yanzu, sannan ina muka dosa.

Matukar bamu tashi tsaye mun jajircewa wajen neman ilimi ba, to hakika muna ruwa kusa da kada.... Yaren na yan zamani.

Matasa mu tashi mu farka.💪
Media

04/06/2026



04/06/2026

Sir Ahmadu Bello ya mana abinda ba zamu iya biyansa bashi ba. Muyi masa tukwicin addu'a amma ba na zagi ba.
Mazan ƙwarai 💪



Assabr Media

26/04/2026

The love of our life🥰
Ku fa?

09/03/2026
08/03/2026

Sirika tace sai an saki matar ɗanta👇👇

07/03/2026

Kissar Salmanur 😍
media

Address

Sharada
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assabr Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share