Mu'in Hub

Mu'in Hub Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mu'in Hub, Digital creator, Kano.

Mu’in Hub
Design| Fast Delivery | Biz Collab | Busines Promotion | Online Sales (Fashion, Accessories & More..|
Whatsapp: | +2347025737728 |
Call: | 07043039918

Ku godewa Allah da ciniki da rashin sa✅Wallahi ku da kuke iya siyar da kaya online ba ƙaramar ɗaukakace da km zaɓi da Al...
09/09/2026

Ku godewa Allah da ciniki da rashin sa✅

Wallahi ku da kuke iya siyar da kaya online ba ƙaramar ɗaukakace da km zaɓi da Allah ya zaɓeku cikin miliyoyin mutane ba🥰

Akwai wanda nasani shi kawai banda sabgar bautar shago ba abunda yasa a gaba shi ɗan online da ake na zamani be iya ba😢 ka bashi Atamfa guda 1 kace masa ya siyar da ita online ka haɗashi da jarumin aiki😅 saboda Haka ayi haƙuri a jure za’a kai nasara🙌🏻

Haƙuri da wautar mutane ta kowace sifaa da kwastomomi da ma mutanen gari da suke ganin wasa kuke baza ku kai ga nasara ba🙌🏻

Allah ya bamu dacewa🤲🏻🤲🏻

Barkan mu da daree
08/09/2026

Barkan mu da daree

08/09/2026

Barka d rana jama'a y mukaji d wannan xafin Allah y vamu wucewa lfy

08/09/2026

Assalamu alaikum
Ftn muntashi lfy yan uwana masu kamshin pineapple
Allah y bamu kasuwa me albarka

Zan fara wani challange na kwana 30 Allah ya bani ikon yi😅Dan Wllhi ynx Sahar nan na zama kawai sedai nazooo fiiii nayi ...
08/09/2026

Zan fara wani challange na kwana 30 Allah ya bani ikon yi😅

Dan Wllhi ynx Sahar nan na zama kawai sedai nazooo fiiii nayi scrolling na fita ba maganar zanyi posting ko na tsaya yin comment da likess duk sanda nayi niyyar haka🫣 se ayyuka sun sha kaina

Allah ya iya mana💯

Barkan mu da wnn lokaci

Ƙarya ta zama ado a social Media🤔Lokacin da dayawa s**a karkata kan sha’anoninsu na rayuwa da abun da ya damesu na zaɓi ...
07/09/2026

Ƙarya ta zama ado a social Media🤔

Lokacin da dayawa s**a karkata kan sha’anoninsu na rayuwa da abun da ya damesu na zaɓi yau nai magana akan yadda aka mayar da ƙarya ta zama ado na suturar jiki da kuma baki a social media😢

Yau mun wayi gari dayawa sun shiga la’antar ubangiji saboda ƙarara ga Al’kurani nan ya faɗa mana cewa:

اِنَّمَا يَفْتَرِي الْكَذِبَ الَّذِينَ لَا يُؤْمِنُونَ بِآيَاتِ اللَّهِ ۖ وَأُولَٰئِكَ هُمُ الْكَاذِبُونَ

Ma’ana👉🏻 Wanda suke ƙirƙirar ƙarya sunr wanda ba sa imani da ayoyin Ubangiji kuma dai sune maƙaryata👌🏻

Wa’iyazubillahi!

Anan fa Allah yn nuni da ƙarya babbar zunubi ce, kuma Allah ya sifanta masu ƙarya da siffa magirmamiya a cikin muni😢

Kuma Allah da kansa ya gargaɗemu da mu nisanci ƙarya ba ma yinta kaɗai ba duk abunda ze jawo kayi ƙarya ka falla a guje ka barshi👌🏻

Ga faɗin Allah akan haka:👇

وَاجْتَنِبُوا قَوْلَ الزُّورِ

Kuma ƙaryar nan da kuke ganii tana daga cikin abunda ya ƙara yawan fajirci da rashin biyayya ga ma’abontanta da km cikin al’umma ba ki ɗayaa zamanin nan da muke ciki, wanda kuwa yake fajirci ƙarshensa wutar jahannama

Ga hujja akan haka daga ma’aikin Allah s a w👉🏻👇

وَإِنَّ الْكَذِبَ يَهْدِي إِلَى الْفُجُورِ، وَإِنَّ الْفُجُورَ يَهْدِي إِلَى النَّارِ

Ko iya nan yaci mugane ƙarya ba abar da mumini ze riƙeata abar yi, kuma har ta zama ado agareshi ba👌🏻

Post na gaba zanyi akan ire iren ƙaryar da tafi yawa a social Media✅

_____________

Idan Yau luka fara ganin posting ɗina sunana Mu’in kuma kasuwancina shine supplying kayan kitchen ga Business partners ɗinmu da ma sauran kayayyaki da ya k**a kan Laces,atamfa,shadda,jaka da kuma takalma✅

Akwaiii Kayaa Fa Kar ku bari a bakuu Labariiii Musanman Yan onlinee dinnann Karku sakee kasuwanci da ribaa da salama ya ...
04/09/2026

Akwaiii Kayaa Fa Kar ku bari a bakuu Labariiii Musanman Yan onlinee dinnann Karku sakee kasuwanci da ribaa da salama ya kaurace muku, indai kuna bukatar kwanciyar hankali a huldar kasuwanci kuna bukatar mu Mun tanadar muku kulawa ta musanman✅✅✅

04/09/2026

Assalamu alaikum
Barkan mu da juma’a Allah ya bamu albarkacin ta

Yau ba mu buɗe shago ba😢List ɗina ya cikaa taffff Ina me tabbatar muku gobe da mun fita mintina ƙalilan mun kammala da o...
01/09/2026

Yau ba mu buɗe shago ba😢

List ɗina ya cikaa taffff Ina me tabbatar muku gobe da mun fita mintina ƙalilan mun kammala da orders ɗinmu da ƙarin wasu.

Ina ƙarabkira ga duk growing busines owners masu son kai kasuwancin su zw matakai gaba, kuna buƙatar Mu’in A kasuwar ku dan samar muku da kaya na zamanai wnd kasuwa take tafiya dasu✅✅✅

Yadda na kame hannu nake mamakin wanda har yanzu basu zaɓi Mu’in Wholesale Hub abokim cinikiyyar su ba😢Me kuke jira ne?K...
31/08/2026

Yadda na kame hannu nake mamakin wanda har yanzu basu zaɓi Mu’in Wholesale Hub abokim cinikiyyar su ba😢

Me kuke jira ne?

Ku tawo mun muku tanadin girmamawa tare da darajtawa da km cika burin gina kasuwancin ku zw babban mataki📌

Barkan mu da yamma🙌🏻

Address

Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'in Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share