22/03/2026
Cigiya
Ana cigiyar yan uwan wani matashi da mota ta buge shi a daf da tsallaki titin shiga Farm Center ta bagaren titin Zaria Road.
Tuni ya rigamu gidan gaskiya. Don haka duk wanda ya ganeshi sai a kira wannan lambar 08164244505.
Karin Bayani: wannan hoton da kuke ganin ba shine ainihin hoton sa ba munyi amfani da fasahar AI wajen cire jinin da yake fuskar sa da kuma bode idanun sa.
📸 AI
Caution: Educational Content