Darajar Ya Mace

Darajar Ya Mace Voice of women • Life stories • Relationship advice • Family values.🌸 Domin daraja da karfafa mace a cikin al’umma.🧕🏻

please admin hide my ID.nice na tambayi mijina fita unguwa zanje kitso a wajen kawata,karfe 11 Na bar gida,da na fito na...
10/09/2026

please admin hide my ID.
nice na tambayi mijina fita unguwa zanje kitso a wajen kawata,karfe 11 Na bar gida,da na fito nayi masa text sbd yasan time dinda na bar gidan,yayimin reply da na dawo 2pm ,nace masa in sha Allah,to unfortunately da naje sai na samu tana dan aiki so bamu fara kitson sai kusan 1,ko da naga haka sai nai masa text yayi hakuri zan dan kara lokaci sbd kitson ba a gamaa ba,bai ce min komai ba na dauka ya amince kenan sbd a yawan lokuta ahirunsa na nufin shikenan, wallahi sisters sai kusan 4 muka gama,na tashi nayi sallah azahar da la'asr dinma hadawa mukai,ga gidansu da dan nisa da bakin hanya a takaice dai sisters na kai guda past 5pm to wallahi ko da nazo zan bude gate ashe bawan Allahn nan ya kulle ta ciki,na kirasa bai dauka ba,na kira kishiyata tace wallahi gata nan tana ta basa hkr amma wai yace kar wanda ya bude min kofa, sisters banyi fushi ba sbd nasan ni nayi laifi,amma abinda ya kona min rai sis,,sai da na kai 6:40 a tsaye ga unguwar da mutane kowa yana wucewa yana kallona nayi ta kiransa yaki dauka kuma yaki bari a bude min,,sai da ana kiran magrib sannan ya bari yara s**a bude min,,banyi kuka ba sisters amma naji zafi sosai,,ko babu komai ni matarsa ce ba yarsa ba,kai ko yarsa ce tunda mace ce ai ya kamata ya bude sai ay mata duk hukuncin da za'ayi ko, shine nace please ya zanyi sisters hakuri zan bada ko yaya,don nasa ko nayi masa bayani ba saurara zai ba.

wallahi tun dazu nake ta so naje na basa hakuri amma idan na tuna bari na da yay a gate for more than hour sbd na saba lkc alhalin da izininsa na fita sai naji bazan iya ba..

Dan Allah ki taimaka kiyi man post Iyayena da yayye na su bani shawara ammah ki boye sunana pleaseDa akwai Wani Wanda ya...
09/09/2026

Dan Allah ki taimaka kiyi man post Iyayena da yayye na su bani shawara ammah ki boye sunana please
Da akwai Wani Wanda yake sona gsky nasan ya soni tin ban gama sanin ainihin menene so bah dan bana ta wata soyyaya a lkcn ban ma bari na San ko shi wane ne bah nayi rejecting toh haka dai har muka gama Secondary School toh bayan wnn lkcn sai ya samu number na yayi man mgn yace man shine wane toh dama nasan sunan shi a fuska ne dai ban sanshi ba toh a haka dai Muna Dan gaisawa a lkcn Kuma dama na tafi higher Institution toh sai wata Rana ya hadu da kawata yake fada mata ai Yana sona kaza da kaza to da yake shima Class mate din mu ne sai tace ya kirani da number shi zata yi Mani mgn ta kirani nikuma ban ma Gane number ba muka gaisa take ceman ai da wayar saurayina ta kirani nikuma na dauka wasa take na biye mata muka Sha firar mu muka kashe sai ya kirani shi Kuma ni Kuma dana daga yace shine Wanda kawata ta fada man dana gane nikuma ashe da gaske take da wayarshi ta kira sai na kashe Kiran yayita kira naki dauka toh sai yaje Whatsapp yy man mgn Dan Allah Inyi hakuri In rai na ya baci nace ai Kaine ai bangane ka bah yace ehh shine Inyi hakuri toh nidai har lkcn bana son shi toh haka dai har muka gama school dayake diploma ce dama toh Kuma har lkcn Yana Dan man mgn ita ma kawata tana ceman ke wane fah sonki yake ni har tausai yake ban kawata ki amsheshi Dan Allah ni Kuma sai dai Ince mata toh naji
Toh sai bayan na gama School din sai ya Kara man mgn nikuma dai naki yarda yayi yayi nace nifa bana son shi har dai ya hakura ya gyale ni sbd ni gsky gani nake yayi man yarinta .sai Kuma daga baya na fara tinanin kar Allah nima ya kamani ta dalilin haka mutum nata Bina tsawon shekaru bansan yadda yake ji ba ammah nasan yanayin bamai dadi bane da wnn tinanin dai na fara tausar Zuciya tah sai kawai nace mashi Ina son shi aikuwa shi Kuma yace aure zamuyi Zai gabatar da kanshi gurin mahaifina nikuwa ban zata abin zai zo haka bah na dai ta Jan mgnr ko zai bar ta ammah ya dage shifa sai yaje wajan manya nikuma bana da Wani Zabi ko sbd kar a dauka ba auren ne gabana bah nace toh shkn ana haka dai har ya fara man Complain Iyayenshi sun matsa mashi ya fiddo mata ko su bada shi Kuma ya fada masu ni yake so duk da dai basu sanni ba ammah sunsan gdnmu da kakanni na yace nifa yake saurara nace ya Dan Kara jira har dai takai In zaiyi man mgnr sai ya rinka ceman shifa gida sun matsa mashi da mgn na Kara bashi hakuri dai toh gsky an samu matsala sbd anzo an fada ma Yan gdnmu mgn akan gdnsu su Kuma Iyaye na s**a nuna man basu son mgnr ammah Sun bani Zabi In nace sai shi zasu hakura su bani shi ni Kuma nace tinda naga mgnr bata kwanta masu ba na hakura abar mgnr. Sbd banson Suma can suga ta dalilina suji kmr sun tozarta bana fatan hakan. Ni Kuma bana Iya gaya mashi abinda ke faruwa sbd bansan ta Inda zan fara mashi mgnr ba bana da Wani Zabin kawai sai na fara janye jiki na a hankali sbd a ganina hakan shine Maslahar mu In yayi man mgnr zuwan shi sai In kawo Wani Uzirin har dai yace ai In dai aka Riga aka shiga gd yayi maganina yaga ta Inda zan zille ma shi .
Bayan Kwana biyu haka sai naji shi shima shiru .sai Kuma can Inga ya kirani mu gaisa yace shima baya da lafiya Ince Allah ya sauwake toh ya Dade dai baya da lfyr har ya warke .toh daga nan baya nema na bana Neman shi sai ko ya kirani bana Wani Maida hankali shi Kuma yy fushi ya kashe ana haka dai har ya hakura toh sai da dadewa ya turo man Save the date din shi nikuma nayi mashi ftn Alkhari.daga nan sai mu Dade bamu yi ma juna mgn ba ni nama Dade da goge number shi toh kafin ayi auren ya taba kirana yace mgn yake son muyi nace mashi toh Inaji sai yace muje muyi sallah toh tinda ga lkcn Bai kira ba nima ban kirashi bah.
Sai Allah yayi ma Baban mu rasuwa a wajen gaisuwar ne ma nake Jin ai satin ake bikin sbd wadda zai aura banbanta ke fada
Toh nidai sai daga bayan bikin yake ceman ya so muyi mgn aman baisan yadda zai bullo man bah toh sai nace menene sai yayi ta rokona da Inyi hakuri wai baida yadda zaiyi ne Iyayenshi sun Matsa mashi sai yayi aure Kuma ga wadda zai aura yayi yayi su fahimta sun ki yarda sai ya auri ita wnn din Shi Kuma baya da yadda zai Yi ammah Dan Allah In Yi hakuri Kuma In yafe mashi nikuma dama abin Bai daman bah nace ni ban dau wnn Wani Issues ba na yafe mashi tinda dama nasan gdnmu ma basu yarda ba nice dai ban fada mashi bah
Nace mashi ai yayi abinda ya dace Allah ya sa mu gama da Iyayen mu lfy.
Toh bayan nan adan Dade ya kira ni muka gaisa sai Kuma bayan Kwana biyu yace zasu zo gdnmu nace toh sai kunzo . S**a zo yayi ta dai bani hakuri wai shi zai dawo mene _menene nidai nace mashi a'a gsky toh haka dai har s**a tafi badan rain shi yaso ba toh sai bayan nan ya Kara man mgn dai shifa da gaske yake in amince muyi aure yayi ta bani hakuri dai nikuma nace mashi gsky A'a mu hakura da juna
Toh shine fah yayi fushi dani ya daina man mgn
Toh nasan gani yake ni kmr ban yafema shin bah .
Toh Kuma nima dai sai na

09/09/2026

Wanne abun kunya kika tabayi wanda idan kika tuna k**e jin kunya? 🙈

nidai baban kawata na bude a toilet yana wanka🥺

08/09/2026

Lokacin da kika samu cikin farko ya kikayi kika sanar da mamanki kina da ciki? 😅🥰🤭

nidai na rasa bakin ciki xanyi ko kuka 😭ni amaryace last week akayi bikin mu sai oga jiya daya fitah ya siyomun ice crea...
07/09/2026

nidai na rasa bakin ciki xanyi ko kuka 😭
ni amaryace last week akayi bikin mu sai oga jiya daya fitah ya siyomun ice cream irin family bucket dinnan nikuma abunku da babu a house ba a saba ba nayi ta sha ciki ya kulleh ga shegen tusa mai uban wari idan na sake t***n saikaji gaba daya dakin ya dauka warin turaren wutan daban na t***n daban turaren wuta na karewa nake sakeh kunnawa toh bayan oga ya dawo mukaci abinci mukayi wanka idan naji sai inje toilet da gudu in sakeh ta in kakkabe zani in dawo duk bai ganeh ba saida mukaje bedroom bacci yana mun hiran office dinsu da aikin da yayi a office kawai ta subuce muka hada ido yayi shiru can ba afi minti biyar ba ta kara subucewa saiyace shi bacci zaiyi ya gaji da hiran yaja bargo na tashi nakara kunna turaren wuta muka kwanta kwanciya na keda wuya na karayi sai kawai ya koma can bakin gado ya barni a tsakiya bayan kamar minti 20 wallahi na matse amma taci karfina ai zunbur ya mike ya ce mun mu hadu da safeh harda cemun bazan kashe shi ba insamasa poison nidai shiru nayi 😭 wallahi tunda mukayi aure bamu taba raba kwanciya ba sai akan tusa haka na kwanta ni kadai nasha wari na da safeh yanatamun dariya nikuwa nayi gum harda cemun wai baiwar allah haka kawai zaki kashe ni jiya nikan gaskiya gidan mu zanje yaji ai idan shineh yakeh tusa bazan gujesa ba inchanza daki😭😭

pls kimin post hide my Id

Ina chikin gyara wa oga kayansa kawai na tsinchi wanann kudin Kuma da alama baima San dasuba I need shawara fast fast in...
06/09/2026

Ina chikin gyara wa oga kayansa kawai na tsinchi wanann kudin Kuma da alama baima San dasuba I need shawara fast fast inbashi abunsa kokuma nachi abuna?? Ai dakai da kaya duk mallakan wuyane ko??

Tnk u 🥰🤗

06/09/2026

Yaushe rabon keda kanki ki Nemi mijinki wallahi sisters mu gyara zamantakewarmu da mazajenmu

matan sirri wai daman damuwa bata hana namiji biyan bukatan shi?? mijina yanada shago ya ajiye kanin sa acikin barayi s*...
05/09/2026

matan sirri wai daman damuwa bata hana namiji biyan bukatan shi?? mijina yanada shago ya ajiye kanin sa acikin barayi s**azo s**a kashe kanin s**a sace abubuwa masu muhimmanci acikin shagon😭😭😭😭 duk cikin yan uwansa yafi kaunarsa da yamma akayi Jana,izar shi aka dawo zaman makoki wlh har 11 dare mijina yana cikin dimuwa lkcn da ya shigo zai kwanta na hada mishi tea kadan ya sha naxo domin na kwantar mishi hankali na kwanta a jikinsa ina bashi hkr kawai ya rikeni ya fashe da kuka da kyar na kaishi kan gado muna kwanciya ina lallashin shi kawai naji mutum ya canxa layi 🙄🙄sai da ya kammala sannan ya cigaba da hawaye wannan abin ya daure min kai wlh wai daman haka yana faruwa??

04/09/2026

bazakisan soyayya aikin banza bace sai kinyi Aure, yanzu kawata take fadamin sati 3 kenan basu magana da mijinta😅

wai Dan Allah NI kadai ce nake da sirika,idan mijina bashi d lpa sai dai mu tafi gidanta har sai ya warke ,kuma idan dar...
03/09/2026

wai Dan Allah NI kadai ce nake da sirika,idan mijina bashi d lpa sai dai mu tafi gidanta har sai ya warke ,kuma idan dare yayi sai tayi shimfida atsakar gida idan lokacin xafi ne ta kulla mana net guda daya NI da ita d mijinnawa wlh haka mukayi tsawon kwana shida muna Kwana tare d ita,idan na tashi na kalleta shima n kalleshi,duk kunya t dameni,sai dai kawai Naji ta ce menene na ce b komai sai t kuma gyaran pillow ta ce n kwanta,nidai wlh abin nan ya dade Yana damuna,plx akwai mai irinta ko ni kadai ce?????

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darajar Ya Mace posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share