29/05/2026
Kyaky-kyawar mu’amula da jama’a ita ce ginshiƙin shugabanci nagari.
Eng. Abdullahi Garba ya taya Mustapha Danhajiya murnar nasara, alama ce ta wayewa, mutunci da kishin haɗin kai.
Hakika, faduwa ba rashin nasara ba ce, domin a siyasa da rayuwa gaba ɗaya, mutumin kirki ana gane shi ne a lokacin ƙalubale ba lokacin nasara kawai ba.