Nasib Tangaza

Nasib Tangaza Never give up Humble

22/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bhaskar Saha, Lariza Bentonon, Nancy Carillo, Aminu Salisu, Sunusi Ali Adamu, Lyn Canuto, Nasiru Ibn Sani Assalafiy, Nazifi Muhammad Dantata, Ibrahim Haruna

19/03/2025

Ya hayyu ya qayyum

17/03/2025

Duk sa'ar da kake son yin sadaƙa ko wani aikin alheri kuma kana da iko a lokacin; ka gaggauta aikatawa tun kafin Sheɗan ya ci nasarar hanaka.

15/03/2025

Allah ka ji kan iyayen mu da kakannin mu, idan ta mu ta zo Allah ka sa mu yi kyakyawan karshe ka sa mu cika da kyau da imani.

14/03/2025

Allah muna rokon ka da sunayen ka mafiya kyau alfarmar wannan rana ta juma'ah da wannan watan mai albarka, Allah ka karbi ibadun mu ka biya ma na bukatun mu duniya da lahira.

13/03/2025

WANDA YA LIZIMCI WADANNAN YA RABAUTA:
1. Hakuri yana bude kofar alheri da kara daraja

2. Sadaka na maganin masifa da samun biyan bukatu

3. Yawan Godiya da yabawa na jawo karin rabauta da ni'imar Allah

4. Yawan tuna Allah da ambaton sa na sanya zuciya natsuwa sa samun kariya daga sharri

5. Addu'a ibada ce mai kara imani da samar da taimakon Allah

6. Yarda da qaddara da Tawakkali na karfafa imani da samun hutun zuciya da kwanciyar hankali

Allah ya bamu dacewa duniya da lahira, amin

12/03/2025

NASIHA

Sufyan As-sauri Allah ya masa rahama yana cewa:

" Ka kiyayi duk abinda zai bata maka aikinka, abinda zai bata maka aikin ka kuma shine riya, ko jiji da kanka.

Wato kaji kafi wani falala ko daraja, alhali baka sani ba aikinsa yafi naka, koma ya kasance yafi ka taka tsan-tsan akan abinda Allah ya haramta, kuma aikinsa yafi naka karbuwa a wurin Allah.

Idan kuma ba jiji da kai ba to son mutane su yaba maka, son yabonsu, kuma shine kaso suna girmamaka a bisa wannan aikin da kakeyu.

Mutane na daukaka da baka wani matsayi a zuciyarsu na girmamawa, suna haba-haba d wuce wurin yi maka hidima ko aiwatar da abunda kasa su.

Ka sani aikinka kana neman rabauta da shine a ranar qiyama, bawai duniya ba.

Yawaita tuna mutuwa ya ishi yasa mutum ya zama mai zuhudu (gudun duniya) mai kuma kwadayin lahira.

Dogon buri kuma na gadar da karancin tsoro da kwarin gwiwa wurin aikata sabo. Hasara da nadama kuma ya kare akan wanda yaje qiyama da tarin ilmi amma ba aiki".

حلية الأولياء ٦/٣٩١

11/03/2025

(لَّا تَجۡعَلُوا۟ دُعَاۤءَ ٱلرَّسُولِ بَیۡنَكُمۡ كَدُعَاۤءِ بَعۡضِكُم بَعۡضࣰاۚ قَدۡ یَعۡلَمُ ٱللَّهُ ٱلَّذِینَ یَتَسَلَّلُونَ مِنكُمۡ لِوَاذࣰاۚ فَلۡیَحۡذَرِ ٱلَّذِینَ یُخَالِفُونَ عَنۡ أَمۡرِهِۦۤ أَن تُصِیبَهُمۡ فِتۡنَةٌ أَوۡ یُصِیبَهُمۡ عَذَابٌ أَلِیمٌ)
[Surah An-Nur 63]

11/03/2025

Allah mu na rokon ka da sunayen ka tsarkaka yadda mu ka wayi gari lafiya ka sa mu yini lafiya ka biya ma na bukatun mu na alkhairi.

Address

Kano

Telephone

+2347033541575

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasib Tangaza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nasib Tangaza:

Share