GTV Hausa

GTV Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GTV Hausa, Media/News Company, Tukuntawa Road, Kano.

Domin samun ingantattun labarai na gaskiya, tallata kasuwanci, da kuma tallata 'yan siyasa, ku tuntube mu ta WhatsApp:

📞 09079432672
GTV Hausa — Gaskiya TV Hausa
Labaran Gaskiya, A Lokaci.

An Tsayar da Engr Yusuf Da'awah Takarar Majalisar Tarayya na Karamar Hukumar Birni a Kar kashin Jam'iyyar NDC
25/05/2026

An Tsayar da Engr Yusuf Da'awah Takarar Majalisar Tarayya na Karamar Hukumar Birni a Kar kashin Jam'iyyar NDC

Haryanzu Baafitar Da 'Yan takara a Kano Central Ba. B***e KMC Ayi Watsi Da Duk Wasu Jita-Jita.
25/05/2026

Haryanzu Baafitar Da 'Yan takara a Kano Central Ba. B***e KMC Ayi Watsi Da Duk Wasu Jita-Jita.

🚨YANZU-YANZU: Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana Jagorantar Zama na musamman tare da masu neman takara daga Kano ta Kudu.
24/05/2026

🚨YANZU-YANZU: Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana Jagorantar Zama na musamman tare da masu neman takara daga Kano ta Kudu.

Babban dan Ganduje ya shiga NDC ta Kwankwaso har ya yanki fom na takarar majalisar wakilai a jihar KanoAbdulaziz Umar Ga...
23/05/2026

Babban dan Ganduje ya shiga NDC ta Kwankwaso har ya yanki fom na takarar majalisar wakilai a jihar Kano

Abdulaziz Umar Ganduje, babban ɗan tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya karɓi fom din tsayawa takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya a ƙarƙashin jam’iyyar NDC.

Abdulaziz zai fafata ne domin wakiltar mazabar Dawakin Tofa/Tofa/Rimin Gado a jihar Kano.

Rahotanni sun ce Abdulaziz na daga cikin jiga-jigan masu biyayya ga tafiyar siyasar Kwankwasiyya duk da irin tasirin da mahaifinsa ya daɗe yana da shi a jam’iyyar APC tsawon shekaru k**ar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Da kyar na shawo kan Peter Obi ya gaisa da Tinubu a birnin Vatican - FayemiTsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya...
22/05/2026

Da kyar na shawo kan Peter Obi ya gaisa da Tinubu a birnin Vatican - Fayemi

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya bayyana yadda ya shawo kan Peter Obi domin ya gaisa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu yayin bikin rantsar da Paparoma Leo na XIV a birnin Vatican.

Fayemi ya ce da farko Obin ya yi fargabar cewa za a iya juya lamarin ta fuskar siyasa a kafafen yada labarai, amma daga baya ya amince bayan ya tunasar da shi cewa Tinubu shi ne jagoran tawagar Najeriya a wurin bikin.

Peter Obi ne kaÉ—ai zai yi wa jam'iyyar NDC takarar shugaban kasa a 2027Jam'iyyar NDC ta ayyana tsohon É—an takarar shugab...
20/05/2026

Peter Obi ne kaÉ—ai zai yi wa jam'iyyar NDC takarar shugaban kasa a 2027

Jam'iyyar NDC ta ayyana tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa daya tilo.

Rahotan jaridar Daily Trust ya ce jam’iyyar ta amince da Obi a matsayin wanda zai jagorance ta a babban zaɓen shugaban ƙasa a wani zama da jagororinta s**a gudanar a Abuja.

🚨HOTO: Yadda aka tantance Peter Obi a matsayin ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC yayin zaman tantancewar da ya g...
20/05/2026

🚨HOTO: Yadda aka tantance Peter Obi a matsayin ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC yayin zaman tantancewar da ya gudana a shalkwatar jam'iyyar a Abuja.

Yadda EFCC Ta k**a Tsohon Ministan Wutar Lantarki Saleh Mamman A Kaduna
19/05/2026

Yadda EFCC Ta k**a Tsohon Ministan Wutar Lantarki Saleh Mamman A Kaduna

Hon Sulaiman Tukuntawa Tare Da Mutanan Sa.
19/05/2026

Hon Sulaiman Tukuntawa Tare Da Mutanan Sa.

Da Ɗumi-ƊumiGoodluck Jonathan ya sayi fom din takarar shugaban kasa a PDP — Inji jigon jam’iyyar
19/05/2026

Da ÆŠumi-ÆŠumi

Goodluck Jonathan ya sayi fom din takarar shugaban kasa a PDP — Inji jigon jam’iyyar

Address

Tukuntawa Road
Kano
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GTV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share