zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum

zauran masoya Mallam Ahmad  Guruntum Babban Buri na shine Sunnah ta kewaya lungu Da sako in sha Allah.....
.πŸ‘‰πŸ‘‡.karanta Nasiha ta dan'uwa

Ka yi hattara kada ka zalunci wanda bashi da karfin tarewa ko ramawa sai dai ya yi ta shesshekar da babu mai jin sa sai Allah☝️☝️

29/09/2025

Tsaya kaji yadda ake ajiyar dokiyar maraya. a Musilici....

zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah

Yan'uwa mu kula  da sallah itace ginshikin ad'dinin muslinci duk Wanda ya dauki sallah abun wasa Kamar yana wasa da dama...
29/09/2025

Yan'uwa mu kula da sallah itace ginshikin ad'dinin muslinci duk Wanda ya dauki sallah abun wasa Kamar yana wasa da damar sane ta duniya da lahira... Allah Sa mudace

Fahilatul Sheik Ahmad tijjani Guruntum hafizahullah

zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah

Babu cima zaune acikin ahlussunnah sai wanda. Bai Fahimci meye sunnah ba.....Fahilatul Sheik Abdullah gadon Kaya kano ha...
29/09/2025

Babu cima zaune acikin ahlussunnah sai wanda. Bai Fahimci meye sunnah ba.....
Fahilatul Sheik Abdullah gadon Kaya kano hafizahullah

Bai dace ba kazama cima zaune  ba a Musilici duk annabawan Allah suna da aikin yi babu Wanda bai da aiki....dolene katas...
29/09/2025

Bai dace ba kazama cima zaune ba a Musilici duk annabawan Allah suna da aikin yi babu Wanda bai da aiki....dolene katashi ka nema shine ka ida a muslinci.............

Fahilatul. Sheik albdallah gadon gaya hafizahullah

Duk Wanda ya dauki karantar da tauhidi a wanna yana yin shine wanda zaifi kowa shan wahala a cikin masu Da'awan kasar na...
29/09/2025

Duk Wanda ya dauki karantar da tauhidi a wanna yana yin shine wanda zaifi kowa shan wahala a cikin masu Da'awan kasar nan🀲🀲 ya Allah muna rokon ka da kyawawan sunayin ka tsare mana imanin mu 🀲🀲🀲🀲🀲🀲🀲🀲

zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah ✍️✍️✍️✍️

zauran masoya Mallam Ahmad   Guruntum hafizahullah
29/09/2025

zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah

Annabi Muhammad sallallahu alaihi WA sallam
29/09/2025

Annabi Muhammad sallallahu alaihi WA sallam

Alhamdulillah masha Allah Ala kulli halin
29/09/2025

Alhamdulillah masha Allah Ala kulli halin

Hayaqi fidda na kogo Allah yayi maka jagora mallam.... πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€—zauran masoya Mallam Ahmad  Guruntum  hafizahullah ✍...
29/09/2025

Hayaqi fidda na kogo Allah yayi maka jagora mallam.... πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€—

zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah βœοΈβœοΈβœοΈπŸ™πŸ’•πŸ’―

Ahlussunnah muce Alhamdulillah masha Allah Ala kulli halin.....zauran masoya Mallam Ahmad  Guruntum  hafizahullah ✍️✍️✍️...
29/09/2025

Ahlussunnah muce Alhamdulillah masha Allah Ala kulli halin.....

zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah βœοΈβœοΈβœοΈπŸ™

Yan'uwa muce Alhamdulillah ala ni'imtul iman
29/09/2025

Yan'uwa muce Alhamdulillah ala ni'imtul iman

28/09/2025

MU SAURARI WANNAN BAYANIN NA MALLAM AKAN YAN GWAGWAMRAYA.. zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum hafizahullah

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when zauran masoya Mallam Ahmad Guruntum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share