JARAN MEDIA H.Q

  • Home
  • JARAN MEDIA H.Q

JARAN MEDIA H.Q Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JARAN MEDIA H.Q, Media/News Company, .

Assalamu alaikum Yan'uwa Masoya Annabi (SAW)
Wannan shafi na JARAN MEDIA H.Q an budeshine Saboda yada Abubuwan da s**a shafi Jama'atu Ahbabu Rasulillah (S.A.W) musamman na Imamul Ahbabu Sheikh Sharif Sani Janbulo (H)

07/07/2025

Gaskiya da Amana Sunfi komai Daɗi.

‎https://youtu.be/ejI5qgoAPZg?si=HY9xyfxXGY7rFASj‎‎Umdatul Ahkam Vol.3‎Wannan karatu Imamul Ahbabu Rasulillah (S.A.W)‎Sh...
06/07/2025

https://youtu.be/ejI5qgoAPZg?si=HY9xyfxXGY7rFASj

‎Umdatul Ahkam Vol.3
‎Wannan karatu Imamul Ahbabu Rasulillah (S.A.W)
‎Sheikh Sharif Sani Janbulo (H) Ya gabatar da shi ranar juma'a 09/Muharram/1447 = 04/07/2025
‎A wannan Karatun an shiga babi wanda Manzon Allah (S.A.W) yake koya mana yadda zamu shiga banɗaki ko wani magewayi dan biyan buƙata
‎Da kuma Mahimmancin As'waki.

Allahamdulillah
Kuma mun samu damar dora Hadisan da muka rarraba su ɗai-ɗai
Zaka iya shiga *YOUTUBE* Channel da *TikTok* ɗin Mu

https://www.youtube.com/.q

tiktok.com/

Don kallon su ko ka sauke a wayar ka dama sauran *MAJALISAI* daban-daban
*Allah ya barmu da MA'AIKI (S.A.W)*

Umdatul Ahkam Vol.3Wannan karatu Imamul Ahbabu Rasulillah (S.A.W)Sheikh Sharif Sani Janbulo (H) Ya gabatar da shi ranar juma'a 09/Muharram/1447 = 04/07/2025A...

14/06/2025

Duk dalilin da yasa Ka bar Lamarin Annabi (S.A.W)....

https://youtu.be/kamWRsQIA3w?si=0_ykwq7J66CjIeyTWannan Maulid anyi shi ranar Litinin 03/Dhul'hajji/1446 = 09/06/2025    ...
13/06/2025

https://youtu.be/kamWRsQIA3w?si=0_ykwq7J66CjIeyT

Wannan Maulid anyi shi ranar Litinin 03/Dhul'hajji/1446 = 09/06/2025
Wanda
Imamul Ahbabu Rasulillah (S.A.W)
Sheikh Sharif Sani Janbulo (H) ya gabatar a unguwar Mazauna, Gwale L.G Kano state

Allah ya barmu da Annabi Sallallahu alaihi Wasallam.

Wannan Maulid anyi shi ranar Litinin 03/Dhul'hajji/1446 = 09/06/2025 Wanda Imamul Ahbabu Rasulillah (S.A.W)Sheikh Sharif Sani J...

Allahamdulillah A yau Alhamis 12/6/2025       Imamul Ahbabu Rasulillah       Sheikh Sharif Sani Janbulo (H)Ya gabatar da...
12/06/2025

Allahamdulillah
A yau Alhamis 12/6/2025

Imamul Ahbabu Rasulillah
Sheikh Sharif Sani Janbulo (H)
Ya gabatar da Maulid Nabi S.A.W a garin Jandutse, Tudun Wada L.G Kano state
A yayin da yay magana akan Kamun Ƙafa da Annabi S.A.W (TAWASSALI) da Mu'ujizar Sa Sallallahu alaihi Wasallam

Allah ya barmu da MA'AIKI (S.A.W)

09/06/2025

Wannan Maulid anyi shi ranar Alhamis 09/Dhul'hajji/1446 = 05/06/2025 ranar Arfa kenan
Wanda ya gudana a unguwar Gadar Salga, Dala L.G Kano state
Me taken Annabi Tabbayi a baka (Sal Tukɗa)

Wannan Maulid anyi shi ranar Alhamis 09/Dhul'hajji/1446 = 05/06/2025 ranar Arfa kenan Wanda ya gudana a unguwar Gadar Sa...
09/06/2025

Wannan Maulid anyi shi ranar Alhamis 09/Dhul'hajji/1446 = 05/06/2025 ranar Arfa kenan
Wanda ya gudana a unguwar Gadar Salga, Dala L.G Kano state
Me taken Annabi Tabbayi a baka (Sal Tukɗa)

Wannan Maulid anyi shi ranar Alhamis 09/Dhul'hajji/1446 = 05/06/2025 ranar Arfa kenan Wanda Imamul Ahbabu Rasulillah Sheikh Sh...

14/05/2025

Ba Annabi (S.A.W) ake bautawa ba
Allah ake bautawa.

14/05/2025

Soyayyar Ma'aiki (S.A.W) da Koyi da SHI Sallallahu alaihi Wasallam

14/05/2025

Bin Iyaye Wajibi ne

https://youtu.be/wJCLBZJnz08?si=SNc12tSsgLHLXjfz        MAULID NABI (S.A.W)Na a garin Maji Ningi L.G Bauchi State.      ...
13/05/2025

https://youtu.be/wJCLBZJnz08?si=SNc12tSsgLHLXjfz

MAULID NABI (S.A.W)
Na a garin Maji Ningi L.G Bauchi State.
Wanda
Imamul Ahbabu Rasulillah
Sheikh Sharif Sani Janbulo (H)
Ya gabatar
Ranar Laraba 09/Dhulkida/1446 = 07/05/2025

MAULID NABI (S.A.W)Na a garin Maji Ningi L.G Bauchi State. Wanda Imamul Ahbabu RasulillahSheikh Sharif Sani Janbulo (H)Ya gab...

Address


Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00
Tuesday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00
Wednesday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00
Thursday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00
Friday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00
Saturday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00
Sunday 09:00 - 17:00
18:00 - 19:00

Telephone

+2348099669670

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JARAN MEDIA H.Q posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JARAN MEDIA H.Q:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Opening Hours
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share