D. Maryam Ahmed AlMustapha

D. Maryam Ahmed AlMustapha New Main Account //Medical Doctor with a passion for health education

Wata Rana Manzon Allah (S.A.W) yagama ibada yana addu'a yana cewa Allah kaya fema sayyada Aisha (R. A.) Zunu banta da Wa...
15/08/2025

Wata Rana Manzon Allah (S.A.W) yagama ibada yana addu'a yana cewa Allah kaya fema sayyada Aisha (R. A.) Zunu banta da Wanda tasani da Wanda bata sani ba da Wanda tayi yanzu da Wanda zatayi nan gaba duk Allah kayafe mata.

Ashe sayyada Aisha R.A. Tanaji sai taji wani irin dadi sai tace YA RASULULLAHI (S.A.W) nagode sai manzon Allah yace wannan addu'a ar danayi miki ita nake yiwa Al ummata? A kowacce sallah.

Idan kaji dadi kayi comment da S.A.W
Ko kayi sharing zuwa wasu group din

AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA A LIKITANCE. IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA SU ANFANA Da yawa mutane suna ne...
15/08/2025

AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA A LIKITANCE.

IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA SU ANFANA

Da yawa mutane suna neman magani ne., amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daban bisa rashin sani.

A yau insha Allahu zan sanar daku abu 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono

1. Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru, wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Infection wanda aka fi kira da sanyin mara, shima yana daga cikin ciwonkan dake dakun jama'a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya za'a iya magance wadanan matsaloli da kaninfarin???

ZA'A NEMI.

1. Garin kaninfari.
2. Madara ta ruwa\nono

Za'a samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha, ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Insha Allah za'a dace.

Amfanin namijin goro, ga lafiya Dan Adam Amfanin sa. Guda goma sha shidda (16)👇(1). Namijin goro yana maganin tari idan ...
15/08/2025

Amfanin namijin goro, ga lafiya Dan Adam Amfanin sa. Guda goma sha shidda (16)👇
(1). Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (TomTom) Ana chi.

(2). Namijin goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tafasa Asha Ruwan.

(3). Namijin goro yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha.

(4). Namijin goro Yana maganin ulcer idan aka hada da dabino Adaka, asa a Zuma A sha cokali biyu.

(5). Namijin goro Yana maganin Qara kuzari da nisan tafiya ga mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin goro A tauna.
A Cinye kullun kaci sau uku.

(6). Namijin goro Yana gyara manyyi Idan Aka jajjaga A samu garin Hulba a Tafasa dashi Asaka a madaran Ruwa Asha.

(7). Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.

(8). Namijin goro Yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigari da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Aciki ya kwana da safe kafin Aci komai a ba maishan Taban ya shanye duka bayan wasu minutes ko hours zaiyi duka Aman dattin Taban bazai kara jin sha'awar kara shan Taba ba.

(9). Namijin goro Yana maganin hawan jini, idan Aka hada ganyan cediya A tafasa Asa a Zuma Asha. Insha Allah yana magani

(10). Namijin goro Yana maganin ciwon kai. Idan kayi garin shi Ana hayaki Koda mace Mai yawan ciwon kai tayi. Insha Allah yana magani

(11). Namijin goro yana gyara murya idan kahada da danyar citta da Zuma kana dafawa da Lifpton kasha kafin kaci Komai da safe.

(12). Namijin goro Yana maganin kuraje Idan kasamu garin namijin goro ka kwaba da man zaitun. Idan kuma karzuwa ce ko bakon dauro ka kwaba da manja kashafa.

(13). Namijin goro Yana maganin sanyi Mara idan kahada da kanunfari da lemon tsami da Citta da garin Albabunaj.ka tafasa kasha da Zuma.

(14). Namijin goro Yana maganin wuta- idan kahada da sassaken itacen Qirya kadaka kasa gurin da wuta taci.

(15). Namijin goro Yana tsayar da jini idan kika hada da tsamiya ki tafasa Kisha zai tsaya. da izini

(16). Namijin Goro yana kawar da wasu Cututtuka da suke acikin mutum.

Wannan shine binciken danayi akan Namijin Goro Don Allah Katura Zuwa group 3

Allah ya kara mana lafiya da imani da kwanciyar hankali Duniya da lahira🙏🙏🙏

Na fada muku amfanin namijin goro da TomTom a likitance ko na rabu daku😎Ballemah idan ka hadashi da DABINO malam saidai ...
15/08/2025

Na fada muku amfanin namijin goro da TomTom a likitance ko na rabu daku😎

Ballemah idan ka hadashi da DABINO malam saidai kaji ana baka gift kala-kala😎😎

MAZA MASU AURE A JARABA😀

15/08/2025

Alamomin Shigar ciki

15/08/2025

Ga abubuwan dake sa Muna fama da typhoid da Ulcer sai akiyaye

31/07/2025

Following my new page

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D. Maryam Ahmed AlMustapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share