16/09/2025
🎉 BARKA DA ZUWA ABUKHALIL TV 🎉
Assalamu Alaikum!
Muna farin cikin gabatar muku da wannan sabon shafi – Abukhalil TV 📺.
👉 Manufarmu ita ce:
Ilmantarwa ✨
Nishaɗantarwa 😄
Da kawo muku labarai masu amfani 🌍
Ku kasance tare damu don samun sabbin bidiyo, labarai, da abubuwa masu jan hankali a kullum.
Ku yi Like 👍, Ku yi Share 🔄, sannan ku gayyaci abokanku su biyo mu.
Abukhalil TV – Tashar da ke ilmantarwa, nishaɗantarwa da kuma kawo labarai masu amfani.