26/08/2026
Kashi Na 10: Bayani akan Wasu Daga Cikin Muhimman Wurare akan Dutsen Santolo, Daga Bakin Dagacin Santolo, Yayin Yawon Bude Ido a Dutsen Santolo, Wanda Xplore_Kano ta Shirya, Karkashin Jagorancin DG Kano Investment Promotion Agency, Nazir Halliru da Hadin Gwiwar ES History and Culture Bureau, Ahmad Abba Yusuf