Karatun Qur'ani daga yara

Karatun Qur'ani daga yara Educating the child

Mu ambaci a kowane lokaci zamu samu nutsuwa 🙏
14/08/2026

Mu ambaci a kowane lokaci zamu samu nutsuwa 🙏


14/08/2026

Cigaban karatun mu na jiya
Allah ya hada mu a ladan🤲




Alhamdulillah
14/08/2026

Alhamdulillah

Allah shine mafi sani game da wanda yake cikin shiriya da kuma wanda yake cikin bata.
14/08/2026

Allah shine mafi sani game da wanda yake cikin shiriya da kuma wanda yake cikin bata.



Yau Juma'a Abune mai kyau a wannan rana ka karanta wannan surah domin albarka da lada a wajen Ubangiji🤲Barkan mu da Juma...
14/08/2026

Yau Juma'a
Abune mai kyau a wannan rana ka karanta wannan surah domin albarka da lada a wajen Ubangiji🤲
Barkan mu da Juma'a 🌹




Asslm Alkm 🤝 ga shafin mu nayau cikin suratul NISAA'I A'ya ta 155 zuwa ta 162 🧏 Allah yabamu ikon karantawa da Ikhlasi A...
14/08/2026

Asslm Alkm 🤝 ga shafin mu nayau cikin suratul NISAA'I A'ya ta 155 zuwa ta 162 🧏 Allah yabamu ikon karantawa da Ikhlasi Ameen yahayyu yaqayyum 🤲🏼


Jama'a babu abinda zai cutar da mu sai abinda Allah ya tsara mana.
13/08/2026

Jama'a babu abinda zai cutar da mu sai abinda Allah ya tsara mana.


Allah ya na jin rokon bayinsa🤲
13/08/2026

Allah ya na jin rokon bayinsa🤲

13/08/2026

Yau mun halarci wajen musaffa🌹



Masha Allah 🌹Hafsat Muhammad Sada tare da Maryam Gwambe sune ke wakiltar Nigeria a kasar saudiyya a gasar karatun Alkura...
13/08/2026

Masha Allah 🌹
Hafsat Muhammad Sada tare da Maryam Gwambe sune ke wakiltar Nigeria a kasar saudiyya a gasar karatun Alkura'ani ta bana.
Muna addu'a Allah ya basu Nasara.



Address

Jajira
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karatun Qur'ani daga yara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share