27/03/2026
Mai girma Gomna President Tana godia a madadin dukkan shugabannin makarantun secondary na Kano.
Da yardar Allah mai girma gomna zama daram sai ka maimaita 4×2 a Jihar mu, Mai girma gomna gatan ilimi, hakikaa ilimi yana ganin gata a mulkin ka. Mun gode mun gode mai girma gomna, mun gode wa Allah da ya bamu kai karimin gomna mutum mai tausayi da sanin darajar dan Adam. Allah ubangiji ya rika maka Abban mu gatan ilimi.
Haj.Uwani Ahmed Balarabe
Ancopss President, Kano State Chapter.
27/03/2026