AJD DATA SUB

AJD DATA SUB The Best Data Platform For Your Business And Self Services.

Mun wuce Jumaa biyu a wannan wata me Albarka, muyi kokari mu amfani sauran juma'ar da s**a rage a watan.AJD DATA SUB Sun...
28/02/2026

Mun wuce Jumaa biyu a wannan wata me Albarka, muyi kokari mu amfani sauran juma'ar da s**a rage a watan.

AJD DATA SUB Sun rage farashin data Kuma basa daukar charges yanzu.

AJD DATA SUB Is The Best

GA KYAUTAR DATA 3G GA WANDA YA MAYAR DA WANNAN STICKERS DIN ZUWA YAREN HAUSA KUMA SAUYA HOTUNAN JIKI ZUWW BAHAUSHE KO BA...
27/02/2026

GA KYAUTAR DATA 3G GA WANDA YA MAYAR DA WANNAN STICKERS DIN ZUWA YAREN HAUSA KUMA SAUYA HOTUNAN JIKI ZUWW BAHAUSHE KO BAHAUSHIYA TA HANYAR AMFANI DA FASAHAR AI.

DUK WANDA YAYI YANZU YA YI POSTING A SHAFINSHI SAI YA YAYI COPY DIN LINK DINSHI YA AJIYE A COMMENT SESSION NA SHAFIN Abdulwahab Said Ahmad

Manufar mu itace a tallata kamfanin don haka kai ma mai tallatawa kasamu rabauta da Data. Muna godiya.

Muyi kyakykyawar alaqa da juna domin samun Rahamar ubangiji.AJD DATA SUB ta cire kowanne irin charges yayin saka kudi sa...
26/02/2026

Muyi kyakykyawar alaqa da juna domin samun Rahamar ubangiji.

AJD DATA SUB ta cire kowanne irin charges yayin saka kudi saboda murnar azumin Ramadan.

AJD DATA SUB is the best with the best API Documentation.

Ubangiji yanason me Azumi, muyi kokari mu Shiga sahun wadanda ubangiji yakeso ta hanyar yin Azumi me tsafta a kowanne lo...
24/02/2026

Ubangiji yanason me Azumi, muyi kokari mu Shiga sahun wadanda ubangiji yakeso ta hanyar yin Azumi me tsafta a kowanne lokaci.

Ba Charges yayin saka kudi
AJD DATA SUB Is The Best with the Best API Documentation

Muyi kokarin fadin Abu na alkhairi a wannan wata me Albarka domin gujewa fushin ubangiji.AJD DATA SUB na Shirin cire muk...
22/02/2026

Muyi kokarin fadin Abu na alkhairi a wannan wata me Albarka domin gujewa fushin ubangiji.

AJD DATA SUB na Shirin cire muku kowanne irin charges wajan funding Wallet dinku, kuyi kokari Ku sauke manhajar domin samun wannan garabasa.

AJD DATA SUB is the best.

A tashi ayi sahoor koda da dabino ne domin akwai Alkhairai masu yawa ayin sahoor.Download AJD DATA SUB Domin samun sabis...
21/02/2026

A tashi ayi sahoor koda da dabino ne domin akwai Alkhairai masu yawa ayin sahoor.

Download AJD DATA SUB Domin samun sabis mara iyaka.

AJD DATA SUB Is The Best 🥰

Juma'ar farko a watan Ramadan, Allah Ya karbi Dukkan adduo'in mu, Ameen 🤲 AJD DATA SUB, Data Mafi Inganci Da Rahusa.
20/02/2026

Juma'ar farko a watan Ramadan, Allah Ya karbi Dukkan adduo'in mu, Ameen 🤲

AJD DATA SUB, Data Mafi Inganci Da Rahusa.

Hadisin mu nayau, Allah ubangiji ya bamu wucewa Lafiya yasa muyi Ibada karbabbiya.AJD DATA SUB All The Best.
19/02/2026

Hadisin mu nayau, Allah ubangiji ya bamu wucewa Lafiya yasa muyi Ibada karbabbiya.

AJD DATA SUB All The Best.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AJD DATA SUB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category