YOUNG CUTIE TYHA

YOUNG CUTIE TYHA Al-hamdulillah this is my official page of 💝 YOUNG CUTIE TYHA ❣️
Back to back follow🙏👋

Al-hamdulillah
16/05/2026

Al-hamdulillah

My favorite of all time ❤️Best friend ✊🏼❤️ soba
16/05/2026

My favorite of all time ❤️

Best friend ✊🏼❤️

soba

Happy Jumma'ah my lovely friend ❣️❤️
15/05/2026

Happy Jumma'ah my lovely friend ❣️❤️

Dazu Almajirin gidan mu ya rakani unguwaMuna cikin tafiya, sai wasu maza s**a biyo ni, s**ai s**ai na basu number na naq...
13/05/2026

Dazu Almajirin gidan mu ya rakani unguwa
Muna cikin tafiya, sai wasu maza s**a biyo ni, s**ai s**ai na basu number na naqi

Kawai Dan Almajiri ba sai juyowa yayi ba, ya kalli bayin Allahn nan yace “Kunga Wallahi ko ku mayu ne bazamu baku lambar nan ba”🤣😂😂😂😂😂

Basu kadai ba, ni kaina saida abun ya bani Daria kuma ya bani mamaki

Sai s**a fara kokarin bawa DATTI kudi zasuyi bribing dinsu, Datti yace ni banason kudin ku🤣🤣
Wallahi qiri qiri yaron nan yaqi karba

Haka s**a haqura s**a barmu

Har yanzu abun nan idan na tuna dariya yake bani😂😂😂😂😂😂

Celebrating 5k followers thanks you guys. i really appreciate 💪 your efforts in my life , love you guys 🥰🥰🥰
11/05/2026

Celebrating 5k followers thanks you guys. i really appreciate 💪 your efforts in my life , love you guys 🥰🥰🥰

🤲 Ya Allah, mun mika lamuranmu gare Ka 🇳🇬Ya Allah Ka ji ƙanmu, Ka dubi halin da muke ciki, Ka ba mu shugabanni nagari ma...
10/05/2026

🤲 Ya Allah, mun mika lamuranmu gare Ka 🇳🇬

Ya Allah Ka ji ƙanmu, Ka dubi halin da muke ciki, Ka ba mu shugabanni nagari masu tsoronKa, masu adalci da tausayi.

Ka gyara ƙasarmu, Ka kawo zaman lafiya da cigaba a ko’ina.

🤍 Albarkacin Annabi Muhammad (SAW), Ka karɓi addu’o’inmu.

Ameen 🤲

wow Masha Allah come and order
06/05/2026

wow Masha Allah come and order

Good Evening
04/05/2026

Good Evening

Origina double chiffon abaya 🇪🇬Size: 54,56,58,60,62 Price:51,000Available New model 🥰
03/05/2026

Origina double chiffon abaya 🇪🇬
Size: 54,56,58,60,62
Price:51,000
Available
New model 🥰

is Available
03/05/2026

is Available

Good morning 🌞
03/05/2026

Good morning 🌞

Address

Maiduguri
Kano
912755

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOUNG CUTIE TYHA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share