31/07/2026
📢 SANARWA GA DUKKAN MASOYAN HAUSAFILMSHIGHLIGHTS ❤️
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh.
Muna ba ku haƙuri cewa HausaFilmsHighlights na fuskantar wata matsala a halin yanzu. Saboda haka, za a iya samun sauyi a yadda muke wallafa bidiyoyi na ɗan lokaci.
🙏 Duk da wannan, ba za mu daina kawo muku bidiyoyi ba. Za mu ci gaba da ƙoƙarin faranta muku rai har sai an warware matsalar gaba ɗaya, sannan mu dawo k**ar yadda kuka saba.
💙 Muna matuƙar godiya da haƙuri, goyon baya, da addu'o'inku. Da yardar Allah, komai zai daidaita nan ba da jimawa ba.
🤲 Ku ci gaba da kasancewa tare da mu, ku ci gaba da bibiyar shafinmu, kuma ku rika yi mana addu'a.
Mun gode sosai! ❤️