Abba Salanta

Abba Salanta Political News,Sport News and More

24/02/2026

Akafta mugani ko haryanzu Gwamna yana da Farinjini kamar a baya

24/02/2026

Mataimakin Gwamnan da Baya Iya Cin Karamar Hukumar Sa Saboda Babu Aikin Daya Yi Musu Yau Shine Ke Da Bakin Magana

24/02/2026

Ga Rashin Gwamnati, Ga Madugu Baya Kyauta, Ga Azumi A Baki, Ga Ruwan Ashariya.

Gaskiya Yan wuya Bata kisa suna Cikin Masifa.

24/02/2026

Sakon Hon. Alhajiji Nagoda ga Mataimakin Gwamnan Kano Comr. Aminu Abdassalam Gwarzo

24/02/2026

Na Rantse da Girman Allah Sai Mun Cirewa Yan Kwankwasiyya Sha'awar taba Muhibbar Mai Girma Gwamna
Yaseer Monday
SSR

24/02/2026

Malam Musa Rafin Kuka yazo da Sabon zance akan sauya shekarsa zuwa APC
"Ra'ayinmu kenan mu yan jam'iyar APC ne, kuma mun fita daga NNPP.

Mun bi masu kaunarmu da ci gaba, bawai masu kaunar wahalarmu ba"

24/02/2026

Jikan Oga yazo dawani zarwance irin na siyasa koda wa yake?

24/02/2026

Sakon Shehu Titjani Shareef dan Jam'iyyar APC

24/02/2026

AKAFTA
1- GARBA DISO
2- AMINU WARKAL
3- LAWAN KENKEN

24/02/2026

Hajiya Umma Uba Gama tace Itace zata Jagoranci Cire Jar Hula da Jan Gyale a bangarensu na yan aci dadi lafiya

24/02/2026
24/02/2026

Sakon Muhd Samir RH Zuwaga Wadanda s**a saka rigar daya Dinka babu wuya

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Salanta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share