maryam Aliyu Sulaiman

maryam Aliyu Sulaiman digital creator
kuyı salati ga FİYAYYAN HALİTTA A M (s a w)

Yau Shekaru 9 Wanda Yayi Daidai Da Kwanaki (3,287) Da Shahadar Yakubu Muhammad Fannami A rana mai kamar ta yau 25 ga wat...
26/01/2026

Yau Shekaru 9 Wanda Yayi Daidai Da Kwanaki (3,287) Da Shahadar Yakubu Muhammad Fannami

A rana mai kamar ta yau 25 ga watan Junairu 2017. Wannan yaron dan aji 1 wato SS1 a makantar (Darussalam Science and Islamic Academy) Yakubu Muhammad Fannami ɗan Shekaru 19, ya ceci rayukan jama'a masu yawa a wani masallaci da ke Kaleri a jihar Borno. A inda yayi kukan Kura ya tunkari wata yar kunar bakin wake da ta tunkari masallaci a lokacin da mutane masu yawa, su ke tsaka da yin sallar asuba (Subh), in da Bom din da yake jikanta ya tarwatse tare da shi, ya ceci rayuwar wadanda su ke cikin masallacin.

Ana bikin tunawa da shahadar sa kowace shekara a shafukan sada zumunta ciki har da tsohon Sanata Shehu Sani, wadanda s**a kira shi "jarumin da ba a sani ba ya mutu.

Wai Hadda bular kunne biyu 🥲
25/01/2026

Wai Hadda bular kunne biyu 🥲

Acab Wani group din turawa a TikTok naga wannan sticker sai naga kamar joker namu na gargajiya?🤣
12/01/2026

Acab Wani group din turawa a TikTok naga wannan sticker sai naga kamar joker namu na gargajiya?🤣

12/01/2026
Bari muga masu lafiyar ido baqar mage nawa Ka gani a hotonnon?
03/01/2026

Bari muga masu lafiyar ido baqar mage nawa Ka gani a hotonnon?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when maryam Aliyu Sulaiman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share