Abba t mewaka

Abba t mewaka أشهد أن لا إله إلا الله وأشهد أن محمدًا رسول الله
Proudly Muslim😇🙏

fSABO TURKEN WAWA💔💔💔😭😭😭.Allah ya hadani da wata karamar yarinya da dake sayar da Fura (Dawo) a Correctional training col...
21/01/2026

fSABO TURKEN WAWA💔💔💔😭😭😭.

Allah ya hadani da wata karamar yarinya da dake sayar da Fura (Dawo) a Correctional training college Makera Birnin Kebbi, a zamana na wata 6 munshaku da ita da gaske, harna kai matsayin da wannan yarinya bata kar6an kudi na idan nasayi kayanta, kuma kafin ta fara sayarwa kowa fura da Nono sai ta ne me ni a duk in da nake na sayi nawa sannan take fara sayarwa sauran al'umma.

Bisa al'ada ita da yayarta suna shigowa talla ne misalin karfe 1:00 zuwa 1:30pm amma ranar da zamuyi 'passing out' ta shigo college tin misalin karfe 8:00am tacemin "Jigawa yau nazo da safe dan naga faret din ka na karshe" bayan mun kammala faret sai s**a zo gurina ita da yayarta, wallahi da muka hada ido da ita kawai sai ta fara kuka ina ta bata hakuri sai kuka take wlhi, haka dai muka rabu da juna.

Mukayi ban kwana tana ta kuka ni kuma duk jikina yayi sanyi dan nasan balalle ne musake ganin juna ba💔😭💔😭💔😭 Allah sarki Rahama tarina bazai manta dake ba insha Allah. Daga Muhammad Sulaiman Zonagalari.

07/01/2026

No one like Mother

31/12/2025

Innalillahi 😭😭
wani soja yaharbi wani yaro a goshi hoton yana comment section 👇👇

26/12/2025

ku bamu amsa a comment section

25/12/2025

Oh Allah

24/12/2025

Allah Sarki mahaifiya😭

23/12/2025

Abin mamaki

Meet Baba Sadiq BabaSadiq — a shining light in Kannywood and a true son of Northern Nigeria. More than just an actor, he...
20/12/2025

Meet Baba Sadiq BabaSadiq — a shining light in Kannywood and a true son of Northern Nigeria. More than just an actor, he is a symbol of humility, good character, and calmness in every situation. His influence goes beyond the screen; he carries the respect and love of the people wherever he goes. In a time when fame often changes people, Baba Sadiq remains grounded, respectful, and connected to his roots. He represents hope, peace, and positivity - a man with and full of wisdom. May Allah continue to uplift him, protect him, and make him a source of inspiration to many more. We are proud of you, Baba Sadiq.

19/12/2025

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba t mewaka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share