Bin Muhammad Media

Bin Muhammad Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bin Muhammad Media, Media/News Company, Kano.

With King Indara – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
04/02/2026

With King Indara – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

02/02/2026

Kwankwaso bai taɓa buƙatar wani kashi 20% na jam'iyyar APC ba — NNPP

Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta ƙaryata jita-jitar da ke yawo cewa jagoranta na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga tattaunawa da All Progressives Congress (APC) tare da buƙatar a ba shi kashi 20% na tsarin jam’iyyar a faɗin ƙasa.

A wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar, NNPP ta bayyana cewa labarin ba shi da tushe ballantana makama, tana mai cewa Kwankwaso bai taɓa gabatar da irin wannan buƙata ba, kuma babu wata yarjejeniya ko tattaunawa da ta kai ga hakan.
Jam’iyyar ta ce Kwankwaso yana nan daram a cikin NNPP, yana aiki tare da shugabanni da magoya baya wajen gina jam’iyyar da kuma tsare-tsaren da s**a shafi makomar siyasar ƙasar nan, ba tare da la’akari da sauya sheƙa ko neman raba tsarin wata jam’iyya ba.

NNPP ta kuma gargadi ‘yan siyasa da kafafen da ke yaɗa irin waɗannan rahotanni da su guji ƙirƙiro labaran da ka iya rikitar da jama’a, tana mai jaddada cewa duk wani sahihin bayani game da jagoranta zai fito ne ta hanyoyin hukuma na jam’iyyar.

Maki gani kauda idanu
30/01/2026

Maki gani kauda idanu

Mentor 💥
26/01/2026

Mentor 💥

25/01/2026

"Akwai wasu ƴan ƙaramar hukumar Nassarawa da mu kai musu yaƙi har a Kaduna, wai sune s**a yi mana butulci, to idan kun gan su ku ce Babansu Kwankwaso ya ce sun tashi daga aiki".

— Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

25/01/2026

Allhamdulillah for everything

Hon. Sagir Abba Seven * Media TeamFagge Local Government ****    ****    ****    ****    ****    🕋GUZURIN GOBE ALKIYAMA🕋...
22/01/2026

Hon. Sagir Abba Seven * Media Team
Fagge Local Government
**** **** **** **** ****
🕋GUZURIN GOBE ALKIYAMA🕋
🕋DAGA FADAR HON. SAGIR..🕋
🕋ABBA FAGGE🕋🕋🕋🕋🕋🕋
Dantakarar majalissar Tarayya na k/h fagge
A karkashin Tutar jam'iyyar APC.........................................................
*ASSALAMU ALAIKUM*
*NASIHARMU TA YAU*

```Rayuwar duniya yau da gobe tana koyar dakai darussa kala - k ala, mai hankali ne yake tsam da hankalinsa ya dubi rayuwar wanin sa da idon basira tabbas zata bashi darasi babba.

*Ya Ubangiji ka sa mukoyi darussa kyawawa mu watsar da na banza Ameen ya Allahu.*

HON. SAGIR ABBA SEVEN STAR MEDIA TEAM FAGGE LOCAL GOVERNMENT
22-1-2026

Iyyaka na abudu, waiyyaka nasta,In
19/01/2026

Iyyaka na abudu, waiyyaka nasta,In

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Muhammad Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share