Yusif Abubakar Idris Tech

Yusif Abubakar Idris Tech Digital Creator | Monetisation Coach
📚 Sharing Knowledge & Opportunities 🚀
✅ We Grow Together Inshaallahu 🤲.

14/11/2025

MONETISATION TIPS Ka san me yasa wasu creators ke samun kuɗi a Facebook, amma wasu basa samu komai? 😲Assalamu Alaikum ma...
11/11/2025

MONETISATION TIPS
Ka san me yasa wasu creators ke samun kuɗi a Facebook, amma wasu basa samu komai? 😲

Assalamu Alaikum masoyana!
A yau zamu yi magana akan Monetisation Tips, domin yawancin mutane suna yin content, amma basa bin matakai da s**a dace kafin su nemi monetisation.
Abu na farko da ya kamata ka kula da shi shine ka tabbatar da page ɗinka yana da originality — wato kai ne mai ƙirƙirar content ɗinka, ba kwafi ba.

MISALI:
Misali, idan kana yin video game tutorials, ka tabbatar kai da kanka ne ke nuna gameplay ɗin, ba maimaita video daga wani channel ba.

FAƊAKARWA:
Facebook yana son gaskiya da originality. Idan ka kiyaye wannan, to hanyar samun kuɗi ta buɗe maka insha Allah.

Mai zakace Akan wannan muhadu a comment section 👇
Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.

🟢 MUHIMMANCIN CONSISTENCY A FACEBOOK MONETISATION 🟢Assalamu Alaikum Idan kana son samun nasara a Facebook monetisation, ...
06/11/2025

🟢 MUHIMMANCIN CONSISTENCY A FACEBOOK MONETISATION 🟢

Assalamu Alaikum
Idan kana son samun nasara a Facebook monetisation, abu na farko da ya kamata ka rike shi da ƙarfi shi ne consistency — wato ka kasance kana ɗora content akai-akai ba tare da kasawa ba.

Facebook yana son masu ƙirƙira da suke aiki koyaushe. Idan kana da jadawalin da kake bin shi kullum, algorithm zai fara ganin ka a matsayin “reliable creator” kuma zai fara turawa videos ɗinka zuwa ga mutane da yawa.

Ka tuna:

Koda views sun ragu, kar ka tsaya.

Ka dinga fitar da content da niyyar taimakawa mutane.

Ka kasance mai juriya, Allah zai saka da nasara.

Consistency itace makamin nasara a Facebook monetisation.

Faɗi ra’ayinka a comment 👇 Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.

CONSISTENCY NE MAKULLIN NASARA 🔑Wasu creators suna fara da ƙarfi, amma suna gajiya da wuri.A gaskiya, ba talent ke kawo ...
06/11/2025

CONSISTENCY NE MAKULLIN NASARA 🔑

Wasu creators suna fara da ƙarfi, amma suna gajiya da wuri.
A gaskiya, ba talent ke kawo nasara ba — Consistency ce.

Ka daina jira lokacin da zaka samu views kafin ka dage.
Dagewa ce take kawo views, ba akasin haka ba.
Koda mutane basu kalla ba yau, ka ci gaba.
Facebook algorithm yana lura da masu aiki akai-akai, ba masu jiran perfect video ba.

Ka tuna:

Ƙaramin abu da kake yi kullum, yafi babba da baka iya maimaitawa ba.”

'

Faɗi ra’ayinka a comment 👇 Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.

✍️

06/11/2025

GOOD MORNING EVERYONE!

Assalamu Alaikum jama’a 🙌
Ina yi muku fatan alkhairi a wannan safiya mai albarka.
Allah Ya sa mu tashi lafiya, Ya bamu albarkar yau da nasara a dukkan ayyukanmu 🤲

Ku ci gaba da kasancewa da ni domin karin bidiyo masu amfani da fa’idodi a rayuwa 💚

Faɗi ra’ayinka a comment 👇 Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.

✍️

05/11/2025

Bayani Akan Monetisation Journey

Monetisation journey na nufin yadda content creator ke tafiya daga fara posting har zuwa lokacin da Facebook ya amince ya biya shi kuɗi 💸.
Ba abin da ke zuwa da sauƙi — sai da juriya, quality content, da bin dokokin Facebook.
Ku kalla har ƙarshe, kuyi like, kuyi share domin mutane su amfana ✍️

---

✍️

KA CIGABA KO DA BAKAGA RESULT BA 💪Kowane babban creator da kake gani yau — ya fara da viewers 10, likes 2, da comments 0...
04/11/2025

KA CIGABA KO DA BAKAGA RESULT BA 💪

Kowane babban creator da kake gani yau — ya fara da viewers 10, likes 2, da comments 0.
Amma me ya sa s**a kai wannan matsayi?
Suna da abu guda ɗaya — Consistency! ✨

Idan kana son ka girma a Facebook, kar ka tsaya jiran sakamako cikin rana ɗaya.
Ka cigaba da yin post, koyaushe da niyyar inganta kanka — ba don numbers kawai ba.

Wata rana algorithm ɗin zai gane irin ƙoƙarinka, kuma shine lokacin da zaka fara ganin real result.

Ka cigaba, Allah yana ganin ƙoƙarinka.

Faɗi ra’ayinka a comment 👇
Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.

✍️

04/11/2025

KA CIGABA KO DA BAKAGA RESULT BA 💪
Kowane babban creator da kake gani — ya fara daga ƙasa.
Views 10, likes 2, comments 0… amma bai fasa ba.
Abin da ya bambanta shi da waɗanda s**a daina shine consistency — wato bin hanya kullum ba tare da gajiya ba.

Faɗi ra’ayinka a comment 👇 Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.
✍️

BIG CREATORS MA SUN FARA DAGA ƘASA 🚀KA CIGABA KO DA BAKAGA RESULT BA 💪Kowane babban account da kake gani — ya fara da vi...
03/11/2025

BIG CREATORS MA SUN FARA DAGA ƘASA 🚀

KA CIGABA KO DA BAKAGA RESULT BA 💪

Kowane babban account da kake gani — ya fara da viewers 10, likes 2, da comments 0.
Amma saboda ba su daina ba, yau su ne ake gani a sama.

Ka tuna: sakamako baya zuwa nan take, yana zuwa ne bayan gwaji, juriya, da consistency.
Idan baka tsaya ba, ranka zai ga abin da zuciyarka take fata.

Faɗi ra’ayinka a comment Idan ka yarda consistency shine Mabudin nasara ka rubutamin YES👇 Kuma kayi like da share. Zan karanta kowanne da kaina insha Allah.

✍️

ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA INA BARKANMU DA ASUBASHIN  KO KUNSAN MAI AKE NUFI DA CONSISTENCY YA FI TALENT 💪Ba dole sai kana...
03/11/2025

ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA INA BARKANMU DA ASUBA
SHIN KO KUNSAN MAI AKE NUFI DA CONSISTENCY YA FI TALENT 💪

Ba dole sai kana da baiwa ba — amma dole ne ka zama mai daurewa!
Mutumin da yake aiki kullum da niyyar haɓaka kansa, wallahi zai zarce wanda yake da talent amma baya yin amfani da ita.
Ka riƙa yin abu a kai a kai, koda ƙarami ne — daga nan ne nasanar kai take farawa.

Karkai wasa da damar da Allah yabaka wajen yin amfani da ita,ka dage wajen yin post koda daya ne ko video a rana, sannan idan bakasan maye ma'anar consistency ba
Ka rubuta min yes a comment section,idan kuma kasani ka rubutamin let's go.

Faɗi ra’ayinka a comment 👇 Kuma kayi like da share.

✍️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusif Abubakar Idris Tech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share