22/01/2026
Yanda Commissioner Yuseef kofar mata ya wakilci Gwamnan Jahar kano Alh Abba Kabir Yusuf wajan kammala Aikin horar da matasa 300 aikin P O P da ALLI kamfanin ALLI Safaco Enterprises PAGE shine aka bawa wannan aikin
Alhamdulillah An kammala komai lafiya.