IHSAN TV

IHSAN TV breaking news, awareness on health, news on vedios content of sports, health education, and daily activities

TA LEKO TA KOMA:Arsenal ta yi asarar kofin zakarun turai, Inda PSG ta ci Kofin ta hanyar bugun daga Kai sai Mai tsaron g...
30/05/2026

TA LEKO TA KOMA:

Arsenal ta yi asarar kofin zakarun turai, Inda PSG ta ci Kofin ta hanyar bugun daga Kai sai Mai tsaron gida watau penalty shootout, bayan tashi Daga wasar ci 1:1

Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un 🥹 Wadannan sune Daga cikin Wanda S**a rasa rayukansu yau a filin Arafat.ALLAH ya Karb...
27/05/2026

Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un 🥹

Wadannan sune Daga cikin Wanda S**a rasa rayukansu yau a filin Arafat.

ALLAH ya Karbi bakuncin su ya Jaddada rahama a gare su.🙏👏

👉 IHSAN TV

26/05/2026

Allah kawo mana dauwamammen zaman lfy


Shafin IHSAN-TV na mija sakon taya murna zuwa ga magoya bayan kungiyar kwallon kafa ra   bisa nasarar da s**ayi na lashe...
19/05/2026

Shafin IHSAN-TV na mija sakon taya murna zuwa ga magoya bayan kungiyar kwallon kafa ra bisa nasarar da s**ayi na lashe kofin firimiya na bana

03/05/2026

I got over 120 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun Allah yayi ma shahararren mawakin Hausa Dan asalin Jihar Katsina Alhaji Surajo Mai Ash...
01/05/2026

Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun

Allah yayi ma shahararren mawakin Hausa Dan asalin Jihar Katsina Alhaji Surajo Mai Asharalle rasuwa, bayan ya yi fama da rashin lafiya.

Yanzu yanzuWasu rahotanni da bamu da tabbas Akan su sun bayyana cewa Hukumar zabe ta kasa INEC ta maida sunan devid Mark...
30/04/2026

Yanzu yanzu
Wasu rahotanni da bamu da tabbas Akan su sun bayyana cewa Hukumar zabe ta kasa INEC ta maida sunan devid Mark da sauran shuwagabanni cikin portal dinta

SAKON TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN KASA ALH. ATIKU ABUBAKAR AKAN HUKUNCIN KOTUN KOLI DANGANE DA SHARIAAR SU DA NAFI'U BALA...
30/04/2026

SAKON TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN KASA ALH. ATIKU ABUBAKAR AKAN HUKUNCIN KOTUN KOLI DANGANE DA SHARIAAR SU DA NAFI'U BALA

Ko da yake muna farin ciki da yadda Kotun Ƙoli ta tabbatar da matsayin David Mark da kuma shugabancin jam’iyyarmu, African Democratic Congress, bai kamata mu ɗauki wannan a matsayin ƙarshen komai ba. Har yanzu akwai aiki mai yawa a gabanmu wajen dawo da ƙasarmu da kuma gyara ta.

Wannan nasara ta dukkan ‘yan Najeriya ce musamman waɗanda s**a ƙi yarda su rasa makomarsu. Muna godiya sosai gare su, kuma muna ƙarfafa su da su ci gaba da jajircewa, domin wannan tafiya ba ta ƙare ba tukuna. Yayin da muke gaba, mu riƙa tuna cewa: samun ‘yanci na gaskiya yana buƙatar kulawa da ƙoƙari a kowane lokaci~~AA

👉 IHSAN TV

30/04/2026

Martanin Nafi'u Bala Gombe kan hukuncin da kotun kolin Nijeriya ta yanke a game da rikicin jam'iyyar ADC a tsakaninsa da tsagin shugabancin David Mark

👉 IHSAN TV

Address

Kano, Nigeria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IHSAN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share