21/03/2026
SAGIR KOKI RANA TA SHIDA
A Wannan Rana Ta Idin Ƙaramar Sallah, Mai Girma Zaɓaɓɓen Ɗan Majalisar Tarayya, Engr. Sagir Koki, Ya Ci Gaba Da Gudanar Da Rabon Tallafin Abinci Kamar Yadda Ya Saba.
Inda A Wannan Rana, An Rabawa Rukunin ƙungiyoyi Daban-Daban Da Ke Faɗin Ƙaramar Hukumar Birni da ma kewaye, Inda Aka Mikawa Wannan Tallafi Ta Hannun Shugabannin Kungiyoyi, Domin Tabbatar Da Cewa Tallafin Ya Isa Ga Al’umma Masu Yawa.
Wannan Shiri Na Nuna Jajircewar Sa Wajen Tallafa Wa Jama’arsa, Musamman A Wannan Lokaci Na Bukukuwa.
Allah Ya Saka Da Alkhairi. Amin.
SAGIR KOKI MEDIA TEAM