26/09/2025
SHEIKH GURUNTUM YACE : SHEIKH ALBANY DA SHEIKH JAAFAR...ðŸ˜ðŸ˜
Shekaru Nawa Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah Ya yi yana Tafsir Alqur'ani! Amma Akwai Tafsir ɗinsa na ƙarshe. 😢
Haka Sheikh Muhammad Auwal Albany Zaria, Shekaru nawa ya yi yana karantarwa! Shi ma Haka Akwai karatunsa na ƙarshe. 😢
Dan Haka, Ko wane Aiki za mu yi mu kyautata shi, domin mai yiwuwa shi ne na ƙarshe a gare mu. Allah kasa muyi karshe mai kyau
~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Hafizahullah💚
Ahalul Sunnah Page