Kano Global News

Kano Global News Sahihan labarai Cikin Saoi 24

Sponsored.......HAPPY DEMOCRACY DAY 🇳🇬May Allah grant us the opportunity to witness another term under President H.E. As...
12/06/2026

Sponsored.......

HAPPY DEMOCRACY DAY 🇳🇬

May Allah grant us the opportunity to witness another term under President H.E. Asiwaju Bola Tinubu, so that the progress and benefits of democracy enjoyed by the people of Nigeria may continue. 🤲🤲🤲

The President has said that the dividends of democracy Nigerians will experience in 2027 will be even greater than what has been achieved so far. Therefore, Nigerians should support H.E. Bola Tinubu in order to help fulfill his good vision and plans for the people of Nigeria.

I Stand with Bola Tinubu. 🫆

~ Hon. Abdulbasi Aminu
S.L.A

02/06/2026

Hon. Abdulbasi Aminu, Shugaban Ƙananan Yaran Jihar Kano, ya bayyana ra’ayinsa kan yadda wasu ‘yan Kano ke kallon siyasar ƙasa da zaɓin shugabanni.

Shin a ganinku, ya kamata addini ya kasance babban abin la’akari wajen zaɓen shugabanni, ko kuwa cancanta da ayyuka ne ya kamata su fi muhimmanci?

Ku bayyana ra’ayoyinku a comment section.

   " Duk Mai Tsautsayin da Asara ta kaishi yasai Form Ɗin Takarar Sanata Kano ta Arewa to Shima yasan Sauran Abdullahi T...
01/05/2026



" Duk Mai Tsautsayin da Asara ta kaishi yasai Form Ɗin Takarar Sanata Kano ta Arewa to Shima yasan Sauran Abdullahi Tijjani Gwarzo Ko Chapter sa baya iya kawowa B***e har ya kawo Kano ta Arewa Al'umma Kano ta Arewa Sen i Jibrin Suke Ƙauna ba wani ɗan karere ba"

Hon Abdulbasi Aminu
Hadimin Sanata Barau I. Jibrin

Sponsored!Duk Dan Arewa Da bai ZaƁi H.E Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ba Da Gov Abba Kabir Yusuf To Karya Yake Baya Kishin A...
21/04/2026

Sponsored!

Duk Dan Arewa Da bai ZaƁi H.E Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ba Da Gov Abba Kabir Yusuf To Karya Yake Baya Kishin Arewa dan Al'ummar Dake Cikin ta Cewa Hon Abdulbasi Aminu Hadimin Sanata Barau I. Jibrin

Kano Global News
21-4-2026

19/04/2026

Zaɓe Gwaji

1) APC. (2) ADC. (3) PDP


In Maganar Cin Amana Ake Muna da Tarihin Musa Gwadabe, Abubakar Rimi, Mal Aminu Kano, Yusuf Mai Tama Sule, Duk Wayanan M...
23/03/2026

In Maganar Cin Amana Ake

Muna da Tarihin Musa Gwadabe, Abubakar Rimi, Mal Aminu Kano, Yusuf Mai Tama Sule,

Duk Wayanan Mutanen kaci Amanar Su Makafinka basu fito sunce kayi ba daidai ba Saida Gov Abba ya Duba mafitar Al'umma ya canza Jam'iya

Sannan zakuzo ku dame mu da falle 1 jar Hula ma Muna Satane kawai dan Malam Aminu Kano badan Wani ba.

Sponsored Cewar Matashin Dan Gwagwarmayar Siyasa Keanan Yayin da ya Ayyana Matsayarsa a Jamiyar APCn
23/01/2026

Sponsored

Cewar Matashin Dan Gwagwarmayar Siyasa Keanan Yayin da ya Ayyana Matsayarsa a Jamiyar APCn

Subhanallahi Yanzu wata yarinya ta fado daga gadar saman dantata unguwar kurna Ta samu karaya a kafarta inda ta bayyana ...
22/01/2026

Subhanallahi
Yanzu wata yarinya ta fado daga gadar saman dantata unguwar kurna

Ta samu karaya a kafarta inda ta bayyana cewa ita ‘yar jihar bauchi ce

Wanda ya abin ya faru a gabansu sun bayyana cewa yarinyar dakanta ta hau saman gadar ta fado qasa 🥹

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Global News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share