Gidan Jarida TV

Gidan Jarida TV Ku kasance da Gidan Jarida TV domin samun tabbatattun rahotanni akan lokaci da zarar sun faru. Contact: 08168474773
Email: [email protected]

1- Ina neman izini daga wurin Shaikh Professor Isa Ali Pantami  domin yin mafi zafin martani a ƙasar Hausa zuwa ga wanca...
31/07/2026

1- Ina neman izini daga wurin Shaikh Professor Isa Ali Pantami domin yin mafi zafin martani a ƙasar Hausa zuwa ga wancan Mawaƙi mai ƙarancin tarbiyya da basira !

2- Lallai ya tabbata lokacin da ƙuraishawa s**a yiwa Annabin rahama waƙar zambo, Hassan Bin Thabit ya nemi izini daga wurin Manzon Allah (Saw) shin ya mayar musu da martani a irin salonsu na waƙe !?
Annabi (Saw) ya amintar masa tare da meman ya kuɓutar da nasabarsa, da tabbatar masa cewa waƙensa yafi tsinin kibiya zafi a zukatan ƙuraishawan Makkan, har da Addu'ar ƙarfafawa ya samu daga harshe mafi tsarki a duniya

3- A yarenmu na adabi babu wani martani da za'a yiwa Rarara a rubuce ko a Magance ya ji zafinsa sama da wanda za'a yi masa a cikin yaren da yayi amfani da shi yaci mutuncin Malam a waƙa ko waƙe, lura da abunda ya faru tsakanin Hassan Bin Thabit da mawaƙan Ƙuraishawa, Wanda maratanin ya faranta ran Annabi (Saw) da Sahabbai da mu da muka zo bayansu, Malamai kuma magada Annabawa ne

4- In har saƙona ya isa ga Malam kuma ya aminta, To na yi alƙawalin yin martani a salo mafi zafi da hikima da basira a cikin mai baituka da ba zasu gaza ashirin ba

5- Waƙa takobi ce, da baiti ɗaya a cikinta muna iya fille wuyan maroƙin mawaƙin tare da sanyaya zukatan masoyan Malam

(Garkuwan Ustazan Islamiyyah)
Shugaban tafiyar (Muryar Malaman Islamiyyah) wacce aka fi sani da Ustazu tsaya da ƙafarka

Abdulkarim Hamisu Assuyudi

Alhamdulillah! Nesa ta zo kusa!
31/07/2026

Alhamdulillah! Nesa ta zo kusa!

31/07/2026

Ku shiga MAOC ACADEMY (Muawiya Ambassador Online College) yanzu domin samun iliman Addini da na Boko cikin sauki kuna daga duk inda kuke a fadin Duniya.

Contact: 09077082547

Maoc Academy

Falle Ɗaya Ce Ko Biyu?
15/07/2026

Falle Ɗaya Ce Ko Biyu?

Jami'ar Tarayya ta Kashere (F*K) ta yaye fitattun ɗaliban Sashen Mass Communication karo na biyu na shekarar karatu ta 2...
15/07/2026

Jami'ar Tarayya ta Kashere (F*K) ta yaye fitattun ɗaliban Sashen Mass Communication karo na biyu na shekarar karatu ta 2025/2026.

Ɗaliban sun kammala rubuta jarabawar ƙarshen karatunsu bayan shekaru na ƙoƙari, jajircewa da sadaukarwa. Muna taya su murna tare da yi musu fatan samun sakamako mai kyau da kuma nasara a rayuwarsu ta gaba.

Allah Ya sanya ilimin da s**a samu ya amfani al'umma, Ya buɗe musu ƙofofin alheri da ɗaukaka.

Bashir Habeeb Adam
Darakta Yaɗa Labarai, MACOSA

Haske a Jihar Gombe 🤍🌍Professor Isa Ali Pantami 🤍🤍🤍By Dady Tommy
15/07/2026

Haske a Jihar Gombe 🤍🌍

Professor Isa Ali Pantami 🤍🤍🤍
By Dady Tommy

🚨LABARI CIKIN HOTUNA : Maimartaba sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR LLD JP Ya halarci Taron Graduation Na Yarshi akas...
15/07/2026

🚨LABARI CIKIN HOTUNA : Maimartaba sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR LLD JP

Ya halarci Taron Graduation Na Yarshi akasar London Wanda ke guda na a yanzu haka.

Mai Martaba Sarkin Kano Yasa mu tarba Mai kyau daga shugabannin kasa Wanda ke da Tsohuwar Alaka Mai kyau da Masarautar Kano.

Muna Taya Ameera Aminu Ado Bayero Murna Allah yasa a amfana da abinda aka karanta .

Muna Adduar Allah yadawo Da sarkin Kano Gida Lafiya

Ƙarin Hotunan Bikin Auren Khalifa Bishir Mangal Da Amaryarsa Surayya Sani Yakasai Da Aka Daura Auren Su A Ranar Juma'ar ...
15/07/2026

Ƙarin Hotunan Bikin Auren Khalifa Bishir Mangal Da Amaryarsa Surayya Sani Yakasai Da Aka Daura Auren Su A Ranar Juma'ar Da Ta Gabata A Birnin Kano

Allah Ya Ba Da Zaman Lafiya Da Zuri'a Ɗayyaba!

“Duk wani ɗan Najeriya na ƙwarai ya kamata ya ɗauke ni tamkar uban da ya haife shi.” — Bola Ahmed Tinubu, shugaban ƙasar...
15/07/2026

“Duk wani ɗan Najeriya na ƙwarai ya kamata ya ɗauke ni tamkar uban da ya haife shi.” — Bola Ahmed Tinubu, shugaban ƙasar Najeriya

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Jarida TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category