11/08/2026
Maraba da watan da haske ya sauka,
Watan da Annabi ya zo duniya ya zama rahama. ﷺ
Ya kai fitilar da duhu ya gudu da zuwanka,
Ya kai maganin da zuciya ta samu lafiya da ambatanka.
Rabi'ul Awwal ya dawo da farin ciki,
Domin ciki yana cike da son Manzon Allah ﷺ
Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad ﷺ